allah ya saka day alkhayri Macha allah ,dan allah jama,a wata zato mu hada kudi mu say turare anti faiza se mu raba kowa ya samu koya yake mijina zaya zowa kuma wly inason in tarbechi da wannan kamchi in tachi kamchi
2026-09-23 17:26:40
4
badiyyaibrahim1 :
hadinnan duniya ne
2026-09-24 14:08:34
5
Husnerh turaki 🥰❤️ :
Don Allah me ciki Zara iya ci?
2026-09-25 13:23:32
1
Maryam isya :
yana maganin sanyin mara
2026-09-24 14:32:31
2
Rahma :
machallah
2026-09-25 20:32:48
0
I'm mee🤩 :
Masha Allah
2026-09-24 07:34:44
2
BA’INDIYA! :
Axo asai turare da riguna 😍
2026-09-24 08:34:07
2
mirah turaren wuta incense :
allah ya taimaka
2026-09-24 15:19:45
2
Mrs.ismail :
dan Allah nace zan iya amfani da habbatissauda na gari