nifa wlh madugu yana burgeni duk wannan hada hada da yakeyi koka zagesa baya sarewa koda faduwa baya karaya kuma baya taba saka iyalansa ko yaransa mata basa fitowa sai aure koda haka ya girmi abba daga yobe
2026-09-23 21:48:11
4
usman usgo :
baban mu maganin kukan mu🥰🥰🥰
2026-09-25 01:50:40
2
PRESIDENT BOLA AHMAD TUNUBU :
karku manta nine sugaban kasa sai abinda nece za.ayi