Are we blending the acha after boiling it with the coconut milk? Cuz you show the process.
2026-09-24 07:36:31
7
Nura Shehu :
Zaa iya saka masa stamina pls ina jiran amsa.
2026-09-25 16:51:34
2
Dear life🍀 :
Allah sarki 🥺you remind me of my father. Allah ya gafartawa dukkan musulmi. Marasa lfy kuma Allah ya basu lfy🤲🤲rabona da ganin garin acca tun yana da rai.
2026-09-26 13:52:49
1
UmmiKhadijaIdris :
Kuma zakin coconut bazai masu illa ba?
2026-09-24 16:06:19
1
mmn Dangote :
banga neba gaskiya idon na markade kwakwa zan tace?
2026-09-26 10:50:55
1
Jeedah :
Ni wallahi fura na dauka
2026-09-24 11:46:32
2
Scents by Abulle💙🦋 :
mene accha pls
2026-09-24 13:11:16
1
fadee :
Please Masu ciwon sugar zasu iya sa zuma?
2026-09-24 12:22:16
3
Mariya atete :
dole sai masu ciwon sugar zasu sha
2026-09-24 14:07:54
1
Salamatu saidu jere :
mai neman yayi qiba zai iya sha?
2026-09-26 16:31:37
2
balaraba":001 :
Allah ya saka Miki da gidan Aljannah 🙏
2026-09-24 05:54:28
1
Sadiya BIbi :
Pls Nawa ?
2026-09-24 13:28:56
1
sarsat gallery :
zan iya sa madarar three crown?
2026-09-24 22:00:09
2
Shahida luxury deco :
Wallahi sam bangane ba 😅
2026-10-04 08:51:52
1
kadija Yar auta🥰🥰 :
sister mesa skimmit milk na gari idan aka zuba masa ruwa yana wani iri haka pls
2026-09-24 19:08:44
1
baby fati :
Location
2026-10-07 16:58:10
1
Glory Maikasa :
Thanks you ma
2026-09-24 21:57:17
1
Masoyiyar laylah 💚 :
to yar uwa madara mu ansa saudi wacce zamuyi anfani da ita
2026-09-27 00:12:32
1
Binta Abdul :
kai na gode sosai
2026-09-23 20:53:44
1
🌸QAMSHI🫧🌸 :
kina sayar da kunun?
2026-09-24 16:32:45
1
fateema's puzzle :
this is helpful thank u
2026-09-23 21:05:29
2
Rauda charity foundation :
don Allah acca carbohydrates ne?
2026-09-24 08:36:01
1
Koise🎀🎀 :
Dan Allah me nene Acha
2026-09-23 20:59:47
1
To see more videos from user @eathealthywithnasara, please go to the Tikwm
homepage.