Wannan har degree kinyi a soyayya [Crying][Tears of joy]
2026-09-30 13:56:59
0
aishamyahya :
theseme as me here 🥹
12years relationship but ending up marrying another woman
Allah ya sa hakan yafi Alkhairi 😔
2026-09-30 07:52:27
0
Đ₳₦J₳ ₳฿ ✳ :
omoh people dey do relationship ohh 10 years 💔
2026-09-24 05:08:22
112
༆𝒜𝓁𝒾ℳℴ𝒽𝒶𝓂𝓂ℯ𝒹𝒩𝓊𝓂2༆ :
10yrs sai kace school
2026-09-24 15:33:27
84
🦋Nana🥀🤍 :
Ya Allah dan arzikin annabi Muhammad Sallalahu Allaihi Wassalam ka arzurta wanna baiwar taka da miji nagari wanda yafi wancan🤲🥺
2026-09-24 02:09:58
76
diplomat 🌏 :
I was just suffering with heart break 💔 right now!
2026-09-24 11:47:52
29
Amal🩷 :
16 years nai da saurayi na hmmm Allah ya isa ban yafe ba abinda kai min inshaa Allah sai amma yayan ka😭😭😭
2026-09-24 16:02:56
37
Limsad_Glam :
Allah Baki Wanda ya fishi
2026-09-24 16:37:39
52
Wasila Yusuf busa :
ya Allah very hottest 😭😭😭😭😭😭
2026-09-29 08:27:04
0
🎀Autar Mamah🎀 :
Allah Ya kwashe mai Albarka Allah yabaki Wanda Yafishi 🤲🥺
2026-09-24 22:50:49
10
BABAN_KHADIJA_ENTERPRISES👜 :
ya Allah kar ka sa mu zama sanadin shiga damuwar wasu
2026-09-24 20:34:58
17
jinin sani official :
yan'matan ne wlh Saida haka akwai dalilin dayasa yamaki Hakan namiji baya Abu ba tareda dalilin ba☺️
2026-09-24 10:37:33
19
Jidd Scent | perfumes🫧🇳🇬 :
Wlh ko 10month bazanyi dakai babu mgnr aure ba
2026-09-26 13:07:47
6
BEEN ABDULLAH ❤️🦋❤️ :
gaskiya maza muji tsoron Allah
2026-09-25 01:25:00
11
Aleeyu_Dankumbo :
kungiyar Rijalu na Alfahari da wannan bawan Allah.
2026-09-24 14:25:02
9
Oum Afeefa 💝💖🥰 :
Nikam wllh bazan iya shekara 3 da mutun ba sede aure gsky
2026-09-25 17:48:35
6
Ameenah Shamaki001 :
soyayya shekara 10 kamar abun masifar nifa zuciyar ta ma baxata iya ba wlh nifaa Daga munjima Muna soyayya bbu wata mgn hnkl to wlh daina sonka ma nake Yi Kai tsanarka ma xan fara wlh[Starstruck][Embarrassed]
2026-09-24 21:28:12
9
zainabidris :
Allah yamiki zabe na Alkairi
2026-09-25 16:15:27
5
mujahidakiluusman :
To dan allah a samu wani ya karasata dan allah
2026-09-26 20:20:34
5
🫧Zainab Modest fashion👗🛍 :
Gaskiya yaci Amana
2026-09-24 17:04:08
5
@HafeezBnDawoud :
Gaskiya Bai Kyauta Bah
2026-09-24 01:11:05
12
Nura Sunusi :
INNA LILLAHI WAINNNA ILAHEE RAJIUN 😭😭
2026-09-24 10:57:43
9
Hämzá Alïyū Nâs :
Ina cikin damuwa sbd anyi breaking heart 💔 dina.. ji nake kamar bazan daina damuwa ba.. abun namun takaici ina namiji mai neman kudi amma... kash Allah y sauwake. wlh Allah Allah ne ☝️
2026-09-24 07:08:16
6
abdullahi salisu :
gaskiya babu dadi kam 😥
2026-09-23 22:54:44
7
Mhiz Khadijah fashion hub 🛍️ :
Kai Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un shekara goma fah😳allah rufa mana asiri ya saremu
2026-09-25 12:19:37
1
To see more videos from user @heartbroke373, please go to the Tikwm
homepage.