shawara duk wada tafita tagidan miji ta dau yarata ko barakiyi wlh😭😭😭😭😭
2026-09-24 06:28:22
23
The khaleesi👸 :
Allah yasakama yaronnan… Allah ya saka maki Allah ya tsinema mahaifin yaronnan albarka… nima dana kalla ban yafe ba…. Insha Allah sai mutuminnan yaga karshen shi mara kyau… Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa
2026-09-24 19:14:44
5
Kiki In Cairo 🇪🇬 :
Allahu Akbar Allah sarki 🥹 yanxu inmutum yace wasu maza basuda imani abu ya zama magana 🥹🤌🏻
2026-09-23 23:28:31
16
meeenaty099 :
Ya Allah duk wata uwa Allah kasaka mata da gidan aljannah Dan annabi🤲
2026-09-23 22:48:18
24
nanna :
wlh wlh I will definitely take him down 😭
2026-09-24 08:49:32
2
Ayeesha 11 :
wlh kuka nake ina kallon video nan😭😭😭
2026-09-24 08:46:32
8
Unique and classy world backup :
Shi yasa ba wanda zan ba dana wlh
2026-09-24 21:13:21
2
ummalelen mama yar albarka :
Maza macuta kunacikin Bala I wlh ko Sai Allah yayi mana hisabi daku duk maicutar iyyalansa yarabbi inba duniya akwai lahira wlh ko😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-09-24 15:14:46
5
munatmusa :
Allshu Akbar wlh nayi Kuka sosai
2026-09-24 08:08:59
5
ibb Jos aliyu :
Allah yasa mudace
2026-09-24 08:57:49
1
matar mijin.ta.💃♥️💃 :
Allah sarki ninawa yaron ma bansan duniyan da ya Kai minshiba dan yatusamin bakin chikima Wai almajiranchi ya kaihi kuma yabamu number malamin mayaki Wlh Allah bansan duniyar da ya kaihiba 😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-09-24 11:38:13
4
Soffys_exclusive :
Allah ya isa😭😭ka haifi yaro d kafa a mayar maka dashi gurgu🥹
2026-09-24 16:26:27
3
barazana :
Soja zanje insha Allah say na dawo zanyi aure gaskya
2026-09-24 08:34:34
5
jeeddah :
Allah ya isar miki 🥹
2026-09-24 10:39:16
2
His_Future_Halal❤️🦋 :
Amma dan allah shi ya haifesa
2026-09-24 16:49:14
2
Asmau Muhammad🇳🇬🇸🇦🇵🇰🇺🇸 :
innalillahi wa inna ilaihirrajiun rabbana hablana min azuwajina wa zurriyyatina kurratu aini wa ja alna lilnuttakina imama
2026-09-24 16:40:22
2
Ummi Born 🇸🇦🇳🇬 :
2026-09-24 17:33:13
1
maman sulaiman6576 :
dangirman allah amin like
2026-09-24 12:57:16
2
Salaha :
wlh mu dai munshi ga uku da maza wlh akan yaram🥺🥺🥺🥺🥺🥺
2026-09-24 06:26:57
4
Annah collection!!! :
kai jama'a 😭
2026-09-24 08:43:04
2
Maryam&co. :
Innalillahi😭
2026-09-24 07:54:11
2
Amina Yusuf :
innalillahi wainna ilaihi rajiun 🥺🥺🥺🥺
2026-09-24 14:18:02
1
Rukylarki1 :
Hmmmmm akwai allah😭😭
2026-09-24 18:30:29
1
Mami nawaz :
Inalillahi wa innah ilaihi rajiun
2026-09-24 14:28:46
1
@elfat4real :
walahi shi ki samu ki nakasa shi kawai
2026-09-24 20:05:29
1
To see more videos from user @ayush.arshad, please go to the Tikwm
homepage.