Ku sanar da al'umma matsayi, girma da soyayyar da Allah ya ke wa manzon Allah saboda al'umma su so shi.
In suka so shi, za su san shi, in suka san shi, za su yi aiki nagari domin haduwa da shi.
A sannan ne al'umma za ta zamo mai kyawun hali da nagarta.
Babbar silar da abubuwa za su gyaru kenan, komai ya zama daidai.
ALLAH KA YI SALATI DA TASLIMI GA MANZON ALLAH SALLALLAHU ALAIHI