@uss21multimedia: Shugaban na Amurka ya ce yana iya "shafe Iran daga taswirar duniya" tare da hana ta damar sake barazana ga wasu ƙasashe. Yayin da yake gabatar da jawabi a taron UNGA da ke gudana a Amurka, Mista Pezeshkian ya mayar da martani kan sukar da Trump ya yi wa Iran Yadda wakilan ƙasar Cuba suka fice daga zauren Majalisar Ɗinkin Duniya yayin da Shugaban Amurka Donald Trump yake jawabi a ranar Talata. Trump ya caccaki ƙasar a cikin jawabin nasa,#creatorsearchinsights #viralvideo #endbadgovernanceinnigeria #nigeriantiktok