@honsaifullahihassan: VIDEO: Ɗaya daga cikin ɗaliban da Jagora, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, Ɗan Takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar NDC, ya tura karatun Aeronautical and Telecommunications Engineering a Nigerian College of Aviation Technology (NCAT), Zariya, ya kai masa ziyarar girmamawa a gidansa.

Hon. Saifullahi Hassan
Hon. Saifullahi Hassan
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 24 September 2026 06:09:44 GMT
21388
3912
201
443

Music

Download

Comments

amusadut
Goma Visual :
wannan fah DUK danginsu wallahi ba Wanda zai bari a zagi kwankwaso.
2026-09-24 07:20:54
37
malakulmauta
mala'ika azra'ilu :
Wlhi seda nayi kuka insha Allah kwankwaso seya Kara shekara 50 a duniya tare darai da lafiya
2026-09-24 07:48:11
16
sadeeq_aim
Sadeeq G/babba :
wlh muna da cikakkiyar hujja ta kaunar Jagora
2026-09-24 06:19:15
23
hka_luxury
hka_luxury :
Nima daya ce daga cikin cabin crew da engineer ya tura aviation college Zaria 2014
2026-09-24 08:48:50
4
m_saeedkano
M. Saeed Kano :
Wannan shine dalilin dayasa muke kaunar Madugu wollah
2026-09-24 07:24:35
13
mustapha.hudu93
MRS HAULAT ♣️ :
Allah yakarawa jagora lafiya
2026-09-24 06:47:28
12
nuhu.nd.nd
NUHU N.D GORA :
Wannan shine Dalilinmu nason jagora
2026-09-24 07:06:12
18
shotbyanaza
Anaza :
Clear the road
2026-09-24 07:57:00
0
yarondaula1
MAIDAULA✓ :
wai ni kadai ne ke kuka 😢 😭 ??
2026-09-24 07:24:10
5
queenbea330
Queen👑👸🦋 :
Wannn itace hujjata tason madugu wlh🥰
2026-09-24 07:10:08
6
naseer.suraj7
Naseer Suraj :
gaskiya ko namana ake yanka a kwankwasiyya bazan iya barinta ba 💪
2026-09-24 07:24:09
7
onlyone_celebrity_tailor
kingzcut fashion & embroidery :
before I know he is contesting for president I've been praying for him to come even before I collect my pvc his been my choice since 2019/2020 I've heard about his good did and I love his style of leadership ✌️✌
2026-09-24 07:56:24
0
xman_guty
Xman Guty :
Evidence full everywhere ✌Kwankwasiya ✌Amana ✌
2026-09-24 07:37:44
0
smannuhu
S Man :
Amin s Amin
2026-09-24 08:14:25
0
its.umar_farouk
Omar_pharouq :
Wlh soyaya damuke wa oga baxata shudeba 🙏
2026-09-24 07:19:48
6
ibrahimbabaganaci
Ibrahim babagana :
This is a fantastic testimony education is the best legacy
2026-09-24 07:12:44
1
queen002kz
Queen002kzr :
muke da Hujjar yin kwankwasiyya 🥰
2026-09-24 07:35:26
5
agaliboss0
immamkz :
jagora ikon allah
2026-09-24 07:19:25
3
yuskano8
Yusuf✨ :
Indai tsakani da Allah kake wannan maganar to ya zama dole ka so gwamna Abba. Go Again Aky. Falle 2 ce da yardar Allah.
2026-09-24 08:33:59
0
usermijimerabo
user D.SULAIMAN :
wannan shine kwankwasiya
2026-09-24 07:22:53
2
wawo_makama
Abdul Makama :
jagora
2026-09-24 07:04:52
4
umargoma31
Umar Abdul aziz :
Shiyasa fa muke kaunar jagora wlh
2026-09-24 07:24:32
4
salisuidris377
salisuidris377 :
masha allah
2026-09-24 07:20:00
2
aliisyaku
Abban Kwankwasiyya 🔴🔴🔴 :
Mai yafi wannan dadi 🔴🔴🔴
2026-09-24 08:32:04
1
baseeru974
b✨s🌙h 120 :
wlh sena nayi kwalla😭😭😭😭
2026-09-24 08:04:51
2
To see more videos from user @honsaifullahihassan, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About