@yassines70: #creatorsearchinsights #tiktok2026viral Adalci shi ne ginshiƙin zaman lafiya. ⚖️✊ * Babu bambanci a gaban doka, kowa ya cancanci adalci.

YASSINE ORIGINAL ✅
YASSINE ORIGINAL ✅
Open In TikTok:
Region: LY
Thursday 24 September 2026 06:32:30 GMT
101146
8900
970
7455

Music

Download

Comments

onazidanyaya
Onazi Danyaya :
Addu’a: Ya Allah, ka haskaka zukatanmu da imani, ka sa mu karɓi gaskiya, ka tabbatar da mu a kan tafarkinKa har zuwa ƙarshen rayuwarmu. Amin.
2026-09-24 08:44:10
10
user5061814329607
user5061814329607 :
merci [Red heart][Red heart][Pray]
2026-09-24 18:49:15
0
malamamadubukar
MALAM AMADU BUKAR :
@[Crying][Facepalm][Facepalm][Facepalm][Facepalm][Crying][Crying][Crying][Crying][Crying][Pleading][Pleading][Pleading][Pray][Pray][Applause]
2026-09-24 09:52:31
1
user2513595768480
Abdoulwahidou 💞💞💞 :
Wana abin doubawane[Pray][Pray]
2026-09-24 12:31:33
0
ismaila_sunnah
𝕴𝖘𝖒𝖆𝖎𝖑 𝕾𝖚𝖓𝖓𝖆𝖍 ✓ :
Wallahi wallahi jiya aka samani chi chagona saboda kudin da ake biya nace a tsaida mani chi cewa sukayi ma su basu iya tsaida mani chi zuwa gaba yanzu ba zani iya aiki da chi ba saboda ni ko ta 500 bazani cha ba amma se na biya 1500😳
2026-09-24 09:51:30
18
yahaya.roki
ZAFAR :
allah gamou gareka
2026-09-24 10:35:32
1
baye4272
Al Moustapha Souley :
Gaskiya yen Niger har yanzu kuna baya wlh, yanzu inba shirme ba gwamnati ce kake tambaya wai tasan da haka, to wa ake ba kudin idan sun amsa ?
2026-09-24 10:00:55
15
assalek__digital227
Assalek227 :
bien dit mon frère 🥰❤️
2026-09-24 11:15:27
7
abdoul.majide80
abdoul majide :
Gaskiyane.wlh.
2026-09-24 14:12:03
5
alassaneangoabd53
Alassane ango Abdou salam :
gaskiya zalunci bamayi général thiani kana ina ana tsoutar talakawa
2026-09-24 10:52:38
6
lanatureauservices
Dalan Nature & Beauté :
tun fil'azal haka ne , babu sabon abu aciki ,dama haka ne.
2026-09-24 09:06:24
10
aliyu.haider.8875
Aliyu Haïder 🇳🇪🇳🇪8875 :
Allah ya sa kamaka da alheri
2026-09-24 11:53:07
6
moubarakabdou31
moubarak :
kaskiya maganace hankali yazona fa
2026-09-24 10:55:08
6
nasseribrahimmass
Nasser Ibrahim :
gaskiya né wannan akwai ayal tambaya
2026-09-24 10:02:21
5
julesmartial934gmail
jules dit Salissou :
Wanan douka Mais sawki né ga 765f da ke hindawa na gidan Radio da TV Télé sahel 📻
2026-09-24 10:42:11
5
balatela405
Bala Tela :
nima wata2 nayi bayi aeki da utaba amma saranabi 3000
2026-09-24 14:02:25
5
zarahbeauty37
Zarah beauty :
wly ni kai na ran nan ceda 12mil kudin wata 😳
2026-09-24 13:25:04
5
rabiounaimaiwa
Rabiou Naimaiwa Dan arewa :
anan côté d'ivoire 200000f le compteur
2026-09-24 09:22:48
8
chairou.warchi
CHAIROU MALAN WARCHI :
wlh wlh nide ban yafeba anzalinceni 😭😭😭
2026-09-24 11:12:12
5
hamidouissagarbah
hamidouissagarbah :
wly allah hakane
2026-09-24 11:13:11
7
hassan.qamshi
Hassan Qamshi :
Allah Ya Isarma Talaka
2026-09-24 10:35:59
1
ubalaworldbest4321
WORLD BEST 💪🤲 :
wallahi sola tafi wutar niger arha 🤝😂
2026-09-24 16:41:55
1
oumar.farouk493
Oumar Farouk gazawa :
gaskiya zalincin yayi yawa
2026-09-24 10:55:09
1
user9928577826520
DG :
gaskia ne wanan
2026-09-24 16:59:09
1
ibrahim_prince227
✨IB_ amanar rassulillah 📿 :
dan Allah kuyi partager
2026-09-24 12:08:14
3
To see more videos from user @yassines70, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About