Nidai Wllh na gamsu da karatun masussuka inda mukayi kuskure Allah ya yafe mana Amen
2026-10-29 07:38:38
80
Abdul Aziz :
sai nazu comments Ina naima Dan izalah na rasa
2026-11-01 14:09:37
12
excellency :
Akidar sa akan hadith
(1) dole hadith ya martaba manzon Allah, indai aka samu sabanin haka hadith din karya ne
(2 )dole hadith yazo dai dai da Aya Quran indai yaci Karo, da ayar Quran to hadith din karya ne
(3) dole hadith yazo da zaman lafiya ,indai yazo da maganar ta'adanci to Bana gaskiya bane
Wan nan shine akidar mallam, duk wanda ya fada maka akasin hakan karya yake masa
2026-11-01 19:58:03
21
Jamilu mahammad :
kafin yahaifi annoba
2026-09-25 07:28:08
21
𝐀𝐋- 𝐒𝐚𝐝𝐞𝐞𝐐 _ᴏꜰꜰɪᴄɪᴀʟ :
Anhanamu sauraronka a shema kafisu gsky 🙏
2026-11-02 19:24:14
11
111maisikeli :
gaskiya munyi rashi
2026-11-02 11:52:49
6
junior jikan sanata :
awa annabi salati
2026-11-03 11:55:26
2
costa :
wizkid yafi bukhari albarka
2026-11-03 16:02:19
1
Comrd BG Mele😎😍 :
Daga yau Nabar izala
2026-11-03 16:13:57
2
A-RAHMAN :
KAFISU GASKIYA BABA 👍
DA BUKHARI DA BABU DUK DAYA, ANNABI SAW CIKAKKE YAZO.
2026-11-01 22:06:21
7
اسم امين بن حفيظ✌✌ :
Malami waliyin allah kenan allah yakai haske da rahama kabarinka allah ya gafartamaka zunubanka malam💖💖✌
2026-11-02 00:14:28
4
Danhausa podcast :
malam ka fisu gaskiyafa saidai suyi hakuri
2026-11-01 21:52:44
4
𓆩💙𓆪 A w w a l--Y 😎 :
Gaji gaskiya
2026-09-24 21:31:27
2
Ayyub Abbakar :
for you masussuka🥰🥰🥰
2026-09-24 22:40:55
2
Ibrahim s.g.g. gsh.yobe :
anayi muna jin dadi ya malam
2026-09-30 05:40:44
3
Ibrahim umar fta :
dakyau sahibul mangara wal daddaqar qeya
2026-10-26 14:07:43
4
Bacho bathé :
we are together
2026-09-25 08:12:15
2
Euro :
kaji gaskya malan
2026-09-25 20:21:42
2
NAFEEU_KT❣️❣️❣️ :
gaskiya ne masusuka international School for life
2026-10-14 07:03:56
1
Prop_malsa :
Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallam Fah daban Bukhari ma daban, Saboda Bukhari Mutum ne Kamar Kowa.
2026-10-28 21:51:48
2
AA✓MASTER :
kaji gaskiya daga bakin Mai ita
Allah yajikan malam 🤲
2026-10-31 20:35:41
2
Kabiru Bagobri :
gaskiyane malam
2026-09-26 16:34:37
1
Halifa h Adam :
gsk
2026-09-29 23:41:10
1
#musty :
gaskiya munyi rashi
2026-11-01 23:50:05
1
To see more videos from user @bashar_alkanawy, please go to the Tikwm
homepage.