Kaman kafi G fresh hankali
me rokon 100M followers
2026-09-24 07:22:02
276
Zee Aliyu :
Yau daiii finally Allah yabani ikon following in cele 😁
2026-09-24 13:13:20
28
Ahmad Hambali :
Allah sarki Cele, This makes me emotional 🥹
2026-09-24 10:31:50
124
𝓓𝓪𝓷 𝓜𝓪𝓼𝓲𝓲👻 :
Celen ayyyy 💃💃💃💃
2026-09-24 07:09:59
113
Fav Nurse 🩺 :
cele yazama malamin tour 😅
2026-09-24 07:48:57
206
Somebody’s mami❤️ :
Allah ya karbi ibada cele!wallahi Naji maka dadi it’s been long naga Abu a media daya zauna Raina kamar wannan.Allah yasakawa deena Allah kuma ya hadamu da mutanen kirki masu kirki kamar hany❤️
2026-09-24 07:32:36
63
user4305159078125 :
wlh kafi g fresh hankali🥰
2026-09-24 07:25:26
72
Hawwah 🤍 :
Gfresh kam baida hankali banda live ba abunda yake ALLAH ya rabamu da ibada irin tasu Allah duk randa ka kaimu wannan wurin ka bamu ikon tsarkake zuciya da ibada😞🙏
2026-09-24 10:02:31
55
TEAM-ZEE-FRESH :
Allahu Akbar cele muna Kaunar ka 🥺😭😭Ameen Ameen mun gode Allah ya kaimu
2026-09-24 13:45:59
15
Juwairiyya💞 :
haka kuma hakori daya na dan wuta yafi girman dutse uhud😭😭💔 Allahuma ajirna minan nar
2026-09-25 05:12:46
11
jiddertadam7 :
yanzu zanga ruwan like in nace Muhammadu Rasulillah a wajen masoya Annabi salati SAW 😍
2026-09-24 11:47:42
99
Ahmad :
Wai nawane xuwa Umrah nan
2026-09-24 12:23:14
9
Elmisry :
Ameen ya Allah.. Mr Ayy… The guy con serious with the content🤣
2026-09-24 13:49:00
3
Munish collections :
Ameen Ameen cele Allahu ya kiramu👏👏👏
2026-09-24 14:01:47
1
mustadesign :
Asheikh maulana celen Ayy u know
2026-09-24 14:19:35
1
ABBA_PAMA :
Wanda ya dade da sanin cewa director na da hankali ya danna 1 😁❤️
2026-09-24 20:22:36
6
lastborn :
ameeeeee ya Allah
2026-09-24 09:47:43
3
Its A.S Sarakai❤👸🙏 :
Wllh cele zaiyi kyau da tafsiri Ameen ya Allah❤️
2026-09-24 08:54:06
21
Arianah💕 :
Cele ya koma waazi
2026-09-24 14:20:42
7
feenat :
cele namaka murna Dan Allah kamin addu a ina cikin damuwa
2026-09-24 07:53:29
13
Munzeer001🥰 :
wlh kafi gfresh sadiya hasan make up daraja a wajen Allah 🥺💔
2026-09-24 09:44:52
23
AKRAM THINGS :
Zuwan ka zai amfani mutane kam
2026-09-24 11:04:03
5
mommy :
sele ina baran addu'a Allah ya bani haihuwa mai albarka 🙏🙏🤲🤲
2026-09-24 18:01:00
11
Queen👑👸🦋 :
Allah yakarbi ibada 👏🏻
2026-09-24 07:14:39
5
To see more videos from user @ibrahim.haruna.ngulde, please go to the Tikwm
homepage.