@mu_koma_tsangaya: الرد على @sabiu4286 Bayani kan Ayoyi goma Duk Qarshen ko wace aya da sunan Allah guda daya tare da Almajirinku Yahya Mhd Auwal Bojude #mukomatsangaya #hausa #arewa__tiktok #abijantiktok🇨🇮🇨🇮 #nijar🇳🇪

Mu Koma Tsangaya
Mu Koma Tsangaya
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 24 September 2026 07:53:33 GMT
11812
2225
192
148

Music

Download

Comments

alumash___02
Al-umash :
Gwani Barka da dawowa! Allah ubangiji ya karbi ibada. Allah ubangiji ya qara ilmi, ikhlasi da kuma taqawa. Gwani Dan Allah asanya mu cikin addu'a. Nagode
2026-09-24 09:33:28
7
usmanausmanyaro0
A usman blangoua :
yau nafara ganin shafinka amma yabirgeni
2026-09-26 23:34:07
1
user5307432518381
نور محمد :
akaramakallah munayimaku barka da dawowa bamu da damar kawomuku ziyara amma ruhinmu yana tareda Insha Allah
2026-09-24 08:54:55
1
usman_maiiyali
ℍ𝔸ℤ𝔸 𝔹𝔸𝕃𝔸𝔾𝕌𝕃𝕃𝕀ℕℕ𝔸S :
Masha Allah aini bansanma mizanceba Allah yakara albarka gwani
2026-09-24 10:44:58
5
chamsidineissa605
Chamsidine Issa :
Dan allah mlm muna tambaya ayan da aka ambaci sunan shaidan aciki allah karawa mlm lfy da daukaka
2026-09-24 11:04:36
3
user6760292484342
Saha :
ماشاءالله
2026-09-24 07:59:29
4
adam.kadai08
Adam kadai dsk :
aslm alkm ya Goni Allah ya kara lfy da Nisan kwana Goni inada tambaya Dan Allah kabani amsa acikin alqur ani akwai rubbuyoyi guda goma da acikin su Babu kum saidai him Ina jiran amsa wslm
2026-09-24 10:49:38
1
sabiu4286
user6443610071940 :
Masha Allah Gwani ina godiya Allah ya Kara basira da daukaka
2026-09-24 22:18:46
1
lawalaminu9177
Lawalaminu :
Gwani Brk da dawowa Allah ya amshi ibadah
2026-09-24 17:12:46
2
usman.sadi.kangire
usman sadi kangire :
Allah yaqarawa gwani lafiya Allah yakara sani
2026-09-24 12:15:26
1
user9630542142603
user9630542142603 :
barka da
2026-09-24 09:10:30
1
malambiniya2
Biniya. K. c. L :
💪👍💪👍💪👍💪👍Masha. allahu. ML
2026-09-24 15:54:32
1
user60998311152534
ib de don :
Amin
2026-09-24 08:02:35
1
dan.fadimati.zahar
massu yin annabi s.a.w ❤️❤️❤️ :
ماشاءالله تبارك الرحمن 👍👍👍
2026-09-24 10:17:30
1
abubakarmuhamm6303
ruwa :
Masha allah Allah ya qara lafiya
2026-09-24 16:38:15
0
user8872855487248
saadu hassan :
masha ALLAh
2026-09-24 08:35:14
1
na.imu
@ dan hajiya kwabo :
masha Allah malan
2026-09-24 08:23:10
1
sndyy523
Abdulrashidu 7 :
Masha Allah
2026-09-24 10:08:02
1
bellasimpl
آبًوٌعٌمًر 🇳🇪🇸🇦هوساوي :
جزاك الله خير الجزاء
2026-09-24 10:57:02
1
sanigoma39
Sani Mohammed :
assalamu alaikum Gwani muna ziyara dan Allah ataimka mana da harjin samma samma
2026-09-24 09:51:21
0
070naziruyusuf
nazeerouyousuf :
Masha Allah ya saka da alkhairi
2026-10-04 22:18:33
0
ibrahimmusa5042
Ibrahim 🇳🇪⭐🥷HALiLU🇳🇪♥️🥷 :
ما شيا الله نا عيما🥰🥰🥰🥰🇳🇪🇳🇪🇳🇪♥️
2026-10-05 10:14:21
0
rachidoumahamado78
Rachidou Mahamadou :
Masha allah gwoni allah yakara lafia 🥰🥰🥰🥰
2026-09-24 16:45:08
2
abdul.sani081
Abdul Sani :
Masha Allah
2026-10-03 22:37:04
0
abulhamidahmed07
Abdul Hamid :
yes
2026-09-24 08:03:09
1
To see more videos from user @mu_koma_tsangaya, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About