Allah zaisaka mishi kuma Insha Allah malan Abdul Jabar zaifito daiznin Allah [Hands open][Hands open][Hands open][Hands open][Hands open][Hands open][Hands open][Hands open][Hands open]
2026-09-24 20:07:03
0
Ibrahim saidu :
😭😭😭😭😭 wllh malamai kuji tsoran Allah, nidan izalane Amma narantse da Allah mlm Abdul-Jabbar sharri akaimasa Kuma nayima Allah alkawarin nagama kare kungiya addini zankoma kare Allah kayafemana Allah kabimasa hakkinsa