@daawatoislam1:

Da'awa to Islam
Da'awa to Islam
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 24 September 2026 11:19:34 GMT
1319
38
4
3

Music

Download

Comments

m_usmanmb19
Spark Forum :
Wallahi basa son zaman lfy kawai kurace da rigar akuya
2026-09-24 19:55:09
0
alkasimsani0
ALKASIM SANI .Addini first ✓ :
A Yafe Ma Juna Don Allah . Allah Ya kawo mana Zaman lafiya
2026-09-24 13:03:52
0
abubakarsaidu5790
abubakarsaidu5790 :
gaskiyanka ne mallam
2026-09-24 17:06:31
0
ade_ron23
ade_ron23 :
Toh kaga problem din ku, ku zaku fara amma in an mayar muku sei ya zama magana. Meyasa malamin nan ba zeiyi wa’azi kawai ba sei yayi zagi yache krista arna ne. Kowa ya kame bakinsa ayi zaman lafiya. Zamani yanzu ya chanza, kana zagi wani zai mayar maka mai zafi. So dan Allah mu kame bakinmu.
2026-09-24 17:13:51
0
To see more videos from user @daawatoislam1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About