@jagoranlafiya: Annabi Zakariyya (AS) ya roƙi Allah da cewa: رَبِّ لَا تَذَرْنِي فَرْدًا وَأَنتَ خَيْرُ الْوَارِثِينَ Surah Al-Anbiyā’ 21:89 Idan kina fatan Allah Ya azurta ki da zuriya, ki yawaita wannan addu’a tare da kyakkyawar fata ga Allah. Allah Ya azurta duk mai neman haihuwa da zuriya ta gari, Ya sanya su sanyin ido. #IslamicDua #DuaForConception #RighteousOffspring #JagoranLafiya

Jagoran Lafiya
Jagoran Lafiya
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 24 September 2026 11:40:34 GMT
2805
187
2
12

Music

Download

Comments

hindatou.salissou
Hindatou salissou Hindatou :
🥰🥰🥰
2026-09-24 22:17:31
0
faiza.fazee
✨Faiza faúzee✨ :
🥰🥰🥰
2026-10-06 14:53:50
0
To see more videos from user @jagoranlafiya, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About