@www.bayawurafm.com.ng: AL'ummar kauyukkan Runtu, Alelu, Shadadi, Jandusti, a karamar hukumar Jega na gudanar da Zanga-Zanga, domin nuna damuwar su kan yadda Lakurawa ke kashe su da Kuma sace wasu Daga cikinsu Hadi da dukiyoyinsu. Mai martaba Sarkin Jega Ya halarci wurin domin sasanta lamarin abin ya ci tura.