@uss21multimedia: HAJIYA NAJA'ATU MUHAMMAD. Wani gangami mai taken “Tinubu Must Go” ya dauki hankali, yayin da Barista Hamza Nuhu Dantani, lauya mai zaman kansa a Najeriya, ya yi karin haske kan dalilin gudanar da gangamin. Ku kalli cikakken bayani a cikin bidiyon murya,#creatorsearchinsights #viralvideo #endbadgovernanceinnigeria #nigeriantiktok
USS21 MULTIMEDIA AREWA
Region: NG
Thursday 24 September 2026 13:06:02 GMT
Music
Download
Comments
Yunusa Baba Kwankwasiyya :
Nigeria Will Be OK In Sha Allah 🤲🤲🤲
2026-09-25 19:04:46
1
Sadiya chairman :
Allah yasa mudace
2026-09-24 21:19:42
1
saniBanki :
TINUBU MUST GO!
2026-09-25 15:57:29
3
DAWISUN J :
My Hajia
2026-09-24 20:34:38
11
user9377695204731 :
Allah ya tsare mana ke hajiya
2026-09-25 15:40:34
2
sanimanager6 :
Allah yakaraiki maman mu maganin kukanmu
afadamusu Gaskiya basuma ga komiba
2026-09-24 14:18:52
11
A H MAI ATAMFA :
banason atiku tinda insmasa kallon babu wani abu dayayiw arewa amma xan'iya xabarsa sabodake hajiya
2026-09-25 00:20:49
6
Musa skebbi yabo :
tumakai fa subhanillah
2026-09-25 09:27:25
1
Abdullah Lafazi :
gaskiya ne wlh
2026-09-25 15:39:51
1
Abakar Usman :
mama allah y jakwananki allah y Kara Miki lfy
2026-09-25 04:56:39
2
Salman G☠️ :
Ai Allah yakara Allah yasa duk yaciyesu
2026-09-25 08:29:19
1
engineer :
babu mama
Allah yasaka da alkhiri
2026-09-25 09:24:40
2
AUWALU. GAIDA :
mama Allah y jakwanki Allah y Kara Miki lfy
2026-09-25 05:51:30
2
S_fulani :
atiku zalla
2026-09-24 13:40:54
3
MISAHYAU :
2026-09-24 20:30:08
3
Dauda Alh Njobdi :
baki da albarka
2026-09-24 20:36:05
1
muazugambo375 :
sai daki hajiya
2026-09-24 13:28:29
3
qrr :
wallahi gasikiya ne mama
2026-09-24 20:49:14
1
Aysher Girema :
mama
2026-09-24 19:37:19
1
SHUGABA :
Tace tumakai
2026-09-25 04:52:14
2
Shuaib mahamud :
in shallah mlm El rufa sai yazama shugaban kasar gobe in shallah
2026-09-24 13:17:35
1
B, tofa :
gskya hjya uwace tagari wannan bayani yanunamun wani babban abu
2026-09-25 07:53:57
2
abdullaziz7016 :
wllh HAJIYA kinfadigaskiya
dafbobine kawai arewa narantse
2026-09-24 22:18:30
1
Maman umma Habiba :
hakaya ke mamar mu Allah yakawo mana mufuta
2026-09-24 15:55:34
1
Isah Mohammed :
hakani
2026-09-24 14:02:08
1
To see more videos from user @uss21multimedia, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.