kai malan ka daina kaucewa gaskiya. Ku kuka ce duk abin da ke harka da riba a kiyaye shi.
2026-09-24 22:50:10
7
PrivateshowZnull :
Malam kayi hakuri awannan kadiyar.
Baa dole sai kunsaka baaki akomai ba. because kuna ruda marasa ilimi, Kuma maasu yaada kaaratukanku baasu muku adalci. Yanke zantuka suke suna yaadawa. don haka kuyi hakuri DA tsokaci akan komai, shima ilimine..[Gesture OK]
2026-09-25 05:52:49
4
MUBARAK MUSA KORE :
nifa sam banfahimcikeba malan
2026-09-25 04:52:48
4
Ibrahim Khalil :
Ga masu buƙatar fahimtar abin da Malam yake faɗi, akwai sauran video clips a cikin wannan page ɗin. Ku bi su ɗaya bayan ɗaya, ku saurare su da kyau, domin za ku fi fahimtar abin da Malam yake bayani akai in Sha ALLAH.
2026-09-25 05:03:00
6
Master :
wato dangote shi yaci bashi me ruwa , masu sa hanun jari kuma be shafe su ba.
Allah yasa mu dace
2026-09-25 04:39:50
0
IBB CRAZY LION 🦁 :
Allah yasa mudace
2026-09-25 02:11:16
3
. :
wnnnan maganar san zuceya ni kawai
2026-09-27 00:30:29
0
Sadiq Ladan :
hmm ni ban fahimta ba
2026-09-25 07:56:56
1
Alhamdulillah :
Allah ya saka da Alkaire
2026-09-24 22:04:55
1
Ai62339 :
wanna fatawa batayi bah
2026-09-25 10:13:31
1
عثمان :
Kame Kame Nomba 1111111
2026-09-25 06:32:32
2
usmanbbj :
idan abu akwai haramun a cikin sa koda kowa da kowa yana amfani da shi wannan ba ya kore haramcinsa. Dan haka indai mutum yana da yadda zai yi ya kauce amma ya ki tabbas ya fada haramun
2026-09-25 07:11:16
1
umarahmadabubak357 :
kaje kaduba bayanan professor Bashir Aliyu Umar oon chef imam Alfurqan musque nasara GRA kano
2026-09-25 16:45:55
1
Mbgassol :
Ameen ya Allah
2026-09-26 22:05:16
0
ABBA BUDUM COMMUNICATION :
gamaganar ilmi wlh
2026-09-25 05:45:16
1
Abdulsasalam Ibrahim Abdulsasa :
Amma malam acin kace masu kamfanin giya susuke yinmattina baihalinta asahannun jari akamfanin harkayi misali kace kamfanin da yake saida naman alade idan yana sada kaza bai halinta asayaba kazarba
2026-09-26 11:08:24
0
Abanga gbs :
gaskiya ne Dr mlm sir
2026-09-25 00:03:24
1
ABBA YOLA :
gsky bamu tare mall
2026-09-25 17:43:45
0
muxbee kano :
wannan malamin kana da matsala wlh duk bayanin da su Dr bashir Aliyu umar sukayi da binciken da sukayi duk da haka sai kun fito kunyi magana akan Abunda baku sani ba nan kazo kace Bitcoin kudin banza ne mutum bazai iya cire kudin ba Yakamata kurika bincike dan Allah
2026-09-25 16:12:46
0
hausazallah 🇳🇪🇳🇪 :
ana maganar babu Riba kana wata magana daban
2026-09-25 18:44:39
0
TAMEEM NIG :
bbu hujja ta addini a wanan maganan Allah yasa mu dace
2026-09-27 05:19:18
0
Hassan Tahir :
Allah yasaka maka da alkhairi malam
2026-09-25 18:59:23
0
ajasco Ajeet Ibrahim ppo :
malam ida tabbaya shin idan nasa kudina a hannun jirin saida ice block kankara ma yan giya shin halal ne awurina
2026-09-26 06:11:17
0
Malam garba Albani🇧🇯🇧🇯🇧🇯 :
الشيخ لا تحيد لا تحيد لا تحيد
2026-09-25 06:36:18
0
To see more videos from user @ibrahimkalil457, please go to the Tikwm
homepage.