Please can somebody explain to me...meaning na CREDIBILITY
2026-09-25 08:50:46
0
ABBUKR l :
work worker😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁😁🤜
2026-09-25 15:52:01
0
Sraj :
excellent my brother
2026-09-24 20:24:55
0
yahayaibrahim368 :
Kai kakwantar da hankallinka mune Yan gombe. gombe ta malam ce insha Allah. za ayi primary election kuma malam shi zaici insha Allah
2026-09-24 17:57:34
5
munkaila isa :
gombe tamalance
2026-09-25 09:05:38
0
Ahmzeed🥰🇳🇬i🇩🇿 :
Nifa bana son a kwarfe malam tun yanzu nafi so a buga zaben dashi muga capacityn sa 😂😂😂
2026-09-24 21:24:02
2
surumbayeesaddiq :
bayani na ilimi Allen ya saka
2026-09-24 19:09:09
1
Amfana commucation :
wanna gaskiyane daga ita kuma sai bata gombe de sai jamilu inshallahu
2026-09-24 21:23:50
2
Zaria Ibrahim :
gaskiyan magna kene
2026-09-24 20:26:48
1
bantajian :
I view some comments gaskiya mutani bakuson gaskiya. ya mutun zaiyi magana na ilimi Amman sai kuzo kuna zagi😁😁 kuma wai kuna goyon bayan malam kash😁😁
2026-09-24 22:03:37
1
Dr maulaya :
السلام عليكم ورحمه الله وبركاته
WLH NA JIMA BANJI WADDA YAYI MAGANA MAI FAIDA A SOCIAL MEDIA BA IRIN WANNA BAWAN ALLAH YA SAN ADDINI DA RAYUWAR DAN ADAM KUMA WLH YAYI IYA YIN SA WAJAN YIN ADALCI A MAGANARSA A FAHIMTA TA WLH. ALLAH KASA MUDACE AMEEN
2026-09-25 16:48:34
0
Tahir Abdullahi :
tabbas wallahi hakane 🤝
2026-09-24 18:39:51
1
adamushaibu731 :
KAI JAMA A
2026-09-24 19:53:59
1
hussaini agm fakai :
malam natare da Allah
2026-09-25 15:19:46
0
zakariyya sunnah :
insha allahu sai malan yayimulki 2027
2026-09-25 15:32:35
0
Kabiru Bagobri :
gaskiyane nasuganewa
2026-09-25 12:20:16
0
USMAN MIKA'IL DORO✅️ :
wannan ba maganar gaskiya ka ke fada ba kana magance ta son rai da son zuciya dan haka Malam baya bukatar shawara daga gare ka.
2026-09-24 19:31:54
0
safiyanuabubakar1 :
wannan gaskiya ne
2026-09-25 09:44:58
0
mdmd5883 :
2026-09-24 23:13:11
0
Musa Aliyu :
2026-09-24 23:55:23
0
shugaba :
gombe sai malam
2026-09-25 16:52:03
0
Addanno :
Hakane kam
2026-09-25 08:05:22
0
gamboabdulhady :
Allah yabaka lafiya
2026-09-25 03:50:05
0
Anas :
gombe sai Malam
2026-09-25 06:05:54
0
Umar faruk Muhammed :
wlh allah ya saka ma da alkairi nagode
2026-09-25 08:40:43
0
To see more videos from user @sani_zangina001, please go to the Tikwm
homepage.