s ❤️a ❤️w❤️s❤️a❤️w❤️s❤️a❤️w❤️s❤️a❤️w❤️s❤️a❤️w❤️s❤️a❤️w❤️ameen❤️ya❤️ahllm❤️😭 😭 😭
2026-09-24 21:41:20
0
JIBRIN HARUNA :
s a w s a w
2026-09-24 22:03:02
0
Habeebah M Umar💕 🐊❤️ :
Wly mu kula da ibada Akan lokaci🥺
2026-09-24 16:58:24
9
teemo007 :
ni in naje Madina kukan da xanyi ba kadan ba Allah yasa munada rabon xuwa albarka Wanda ke kwance a cikin madina
2026-09-24 17:47:39
7
HABIBATY 💞 :
Nifa ban taba zuwa ba Amma Ina tunanin randa zan dawo ko ya zanyi 😫😫
2026-09-24 19:58:38
3
yarwa_fato_narasull :
WAYYO Madina 😭🤲😍
2026-09-24 16:07:36
1
ABU IHSAN SPECIAL BREAD 🍞🍞🍞 :
Madina yahaiyu ya kaimum yaziljalalu wal ikiram don isar annabi sallalahu alaihi wasallam
2026-09-24 20:33:39
1
NU UMAN KASIM :
wa Madina Allah yakrbi ibada
2026-09-24 19:57:10
1
ABDUL :
allah ubangiji ka nuna mana ranar da zamu je gurin nan alfarmar piyayyen halittar shugaba annabi muhammad sallallahu alaihi wa sallam allah mun gode ma allah mun gode ma allah mun gode ma 🥰🥲🥰🤲🙏