Allah sarki rayuwa hmmm kiyi hakuri nayi missing din contact dinki ne wlh nasan zakiyi tunanin sabanin hakan but I'm really sorry qaunata karkice komai a nan kimun magana ta dm pls 🙏
2026-09-29 05:15:06
0
Abdulmalik Sale :
Allah sarki rayuwa
Allah yasa mudace duniya
Lahira
2026-09-24 19:18:55
4
@been .......Usman.....pkm :
wlh kina burgeni sosai
2026-09-24 21:03:42
5
🦋Naseer🦋 :
Allah sarki wallahi da ka kalle ta kasan tana da tarbiya masha yar uwa allah baki miji na gari😊
2026-09-25 20:40:56
3
Dan amana :
wallahi kinadakau 🥰
2026-09-24 17:36:50
4
hamisuabdulaziz :
Dan,allah ina rokonki kiringa yin video ba filter pls dan,allah
2026-09-24 22:50:28
4
Rabson Dee :
Nibawai cewar ina sonkiba kitabbatar da iana sonki shine burina