@zeeysankidskano: Mutuwa nada daci amma dole na gode maka ya Rabbi wlh nagode maka.#

ZEEYSAN KIDDIES AND MOMS WEAR
ZEEYSAN KIDDIES AND MOMS WEAR
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 24 September 2026 15:54:31 GMT
48338
3607
1228
59

Music

Download

Comments

syskinbeauty2
Rukayyah ibrahim Turaki :
ke koh baiwar allah y kika ji ? yadda nake kaunar yarana biyu su mutu lokaci daya nima mutuwa zanyi gaskiya
2026-11-10 18:13:36
8
hajargann0l
A.A. jallabiyya and more :
Allah yjiqan su yabaki juriya🥹
2026-11-12 20:28:18
0
aishasulaimanrunk1992
KALALLABA STORE 1992 :
[Teary eyed][Teary eyed][Teary eyed][Teary eyed][Crying][Crying][Crying] uwa data rasa danta kawai tasan pain dinda kike ciki Allah ya bamu hakuri
2026-11-11 23:39:12
0
ashesandabe
ashesandabe :
Allah sarki,may Allah grant you the fortitude to bear the loss
2026-11-13 12:11:43
0
hennabyaishatu
hennabyaishatu :
Nima ga kanina 09/09/2026 ya rasu😭 kasaminshi addu a Allah ya jikansu yamusu rahma
2026-11-10 17:47:14
7
sahuraabdullahi276
Mmn Ifteesam :
allah y jiqansu
2026-11-12 20:15:26
0
salihuahmad255
Salihu Ahmad :
sorry mother
2026-11-12 21:12:07
0
forevermadrista1
forevermadrista1 :
How can I hugs you sister and feel relief 😭😭😭2 kids same day ya rabb comfort this soul 🤲🏽
2026-11-11 06:47:10
7
asabeym
Asabe Yahaya Mohammed :
Allah ya kara mana hakurin musulunci yasa su cecemu exactly ranar da nawa yaron yayi 2wks da rasuwa, lafiyarsa lau ina bashi kunu ya yakwareshi shine silar rasuwarsa really missing him Allah ya amu danganar rashinsu
2026-09-25 06:10:50
35
ummubasma6913
Ummbasma collection 🤩 :
nima yau mijina kwanansa 49 da rasuwa pls kusashi a addu arku Allah ya masu rahama da nakasa mance mutuwar yarinyatta ina tunanin bayan ta iyayye anya za akuma min mai zafi kamarta kuwa ? ashe ta mijima tafi kunar rai Allah ya rahama masu baki daya
2026-11-09 16:42:52
5
teeeyhgirl7
Teeyhgirl :
I lost my Dad 2021 I lost my brother 2023 I lost My brother 2024 I still lost my brother 2026 wallahy There's no healing after loosing A loved one you'll just manage to stay with the emptiness the memories Allah ya kara mana hakurin rashin Wanda muka rasa.....🥹💔
2026-09-25 20:00:09
37
user8321342510336
Mrs chiroma :
Allah ya sanyaya miki zuciyarki yar uwa
2026-11-12 09:48:56
1
binafaabdullahi123
binafa Abdullahi :
Allah yajikansu
2026-11-12 08:45:46
0
safiyatalatu006
safi :
Allah ya jikan su da rahma ameen
2026-11-12 11:52:02
0
hamukincense
Hamuk Incense :
Sorry mummy Allah ya baki hakurin rashin su 😥
2026-09-24 19:41:36
5
hayranaliyu
hayranaliyu :
Ya Salam babu abunda yakai mutuwan da zafi a duniya sai Allah ya jarabce ka zaka sani Amma kuma idan kayi Imani akwai babban rabo a ranan gobe qiyama 🥹😭🙏
2026-09-25 07:42:08
7
fatinbabant
OummulBanat din Brystal :
Allah sarki sune sukayi accident ko😭Allah yasa masu ceto ne yatashi kafadar danuwan su
2026-09-25 15:21:08
7
shopwithsiyama.ng
Shop_with_siyama.ng :
Sannu baiwar Allah🥺😭 Allah ya Baki haqurin musulunci Allah yasa masu ceto ne
2026-09-24 18:43:00
13
unnah___
unnah___ :
Allah ya jikanshi yasa masu cetone
2026-09-24 19:18:52
7
mustaztv4t8
Baby🌸🔥 :
Allah sarki samarin aljanna ,Allah yaji Kansu da rahama 💔🤲🏻ke kuma Allah ya Kara maki hakuri da dangana
2026-09-25 09:52:43
6
user3845496862797
maryam kitchens and more :
Allah ya jikanshi da rahama ya baki hakurin rashinsa
2026-11-12 07:58:49
0
maryamdsale001
THRIFT ABAYA AND MORE :
Allah yaimusu rahma
2026-11-10 08:49:36
0
teeymerharsh.25
Fatima Ashir :
Allah ya jiqanshi d rahma
2026-11-12 23:44:04
0
_susudarling
oumul banat :
sannu sis bmi na haifesu b Amma na ji miki wan Nan ciwo ubangiji yaqara miki imani ya Baki masu albarka
2026-11-12 09:56:05
1
ayshan.useey
ayshan useey :
Allah y musu rahma Allah y mutu ta zama hutu agaresu Allah y baki hkrn rashi
2026-11-12 17:27:47
0
To see more videos from user @zeeysankidskano, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About