@danmalikey_dra: Late Dr. Yusuf Maitama Sule Dan Masunin Kano Rahimahullah! Jama’a Tafiya Tayi Tafiya, Allah yajiqan Mazan Jiya #legend #danmalikey_dra

Danmalikey_dra
Danmalikey_dra
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 24 September 2026 18:09:34 GMT
20375
2676
17
91

Music

Download

Comments

ahmedhussein0101
Ahmed Galactico :
Amma gashi yanzu mun zama wawayen babu mai shakkar mu, da kanmu ake hada baki bare suna wulakanta mu, a kama a kulle a wulakanta saboda siyasa
2026-09-24 21:14:15
6
engr.umar.ibrahim
ENGR UMAR IBRAHIM :
Allah S W T ya kyauta makwanci mutanen arziki kenan Allah yasa aljannace makoma Dr Dan masani
2026-10-01 19:55:25
1
ajidox
Ajidox :
ina da yakini in sha Allah in muka dauki chanji daga kaina zai fara zamu dawo
2026-09-26 01:53:00
3
abubakarusmansheh
Abubakar Usman shehu :
haka ne allah jikan rai baba dan masanin kano allah uban giji ya kautata ma kwanci
2026-09-24 20:27:35
2
shuaibumuhammedza1
Shuaibu Muhammedzakka :
Allah yaqara jadada rahama
2026-10-10 08:09:21
0
ahmedhussein0101
Ahmed Galactico :
Allah ya jikan ka Baba Maitama
2026-09-24 21:14:33
3
el_musir001
el_musir001 :
Allah ya jikan ka da gafara.. Wallahi fulani sun lalata mana kasa sun jawo mana cin mutunci wallah
2026-09-24 20:45:51
2
moussaff16
moussaCisséMaurri💦💦⚔️ :
💪💪💪
2026-09-25 07:46:46
2
usmangera
Usman Gera :
🙏🙏🙏
2026-09-24 19:17:56
2
usmangera
Usman Gera :
🥰🥰🥰
2026-09-24 19:18:56
2
isahrabiu173gmail.com
BEEN MARYAM :
🥰🥰🥰
2026-09-24 19:55:27
2
captain.d.i.a
Captain D.I.A :
🥰🥰🥰
2026-09-27 16:45:03
1
isma09031629844
Ismail Abddullahi :
👍👍👍
2026-09-30 23:27:29
0
To see more videos from user @danmalikey_dra, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About