Ina da qanwa sunan ta YUSRA idan baban mu yana sallah taji yace Inna ma‘al-usri yusra se tayi ta dariya😁😄 wai babab mu yafi sonta har a sallah ma yana Kiran sunan ta😂😂😂
2026-09-24 23:59:44
721
muhammadbappah :
her innocent face 🥰🥰🥰🥰👌
2026-10-16 14:17:25
0
Ashanty❤️ :
Ni damuwata a sayamin samosa 😩
2026-10-16 11:41:27
22
teema bby 💃💃 :
Ni damuwa ta amin aure
2026-10-15 12:22:51
16
Hauweii :
So beautiful masha Allah
2026-10-16 12:48:23
0
mujahidsuleimanGezner :
ehh yasani
2026-10-15 17:13:10
0
Shatourh :
Kids are innocent 😂😂
2026-10-16 12:37:03
1
KANAWAN DABO :
muhammadu rasulullah S A W
2026-10-16 15:31:26
12
Bbyrukky :
Mesamosa ta iso nan kuwa
2026-10-16 16:36:42
6
Maryam🦋🌸 :
Ooh ni Maryam [Tears of joy]
2026-10-16 15:01:51
1
Space sir :
Allah yasa munada rabon yin aure🥹💔🙌
2026-10-15 12:53:35
6
Glow_by_Hummy :
In kunci samosar kuzo makeup 🥺🥺
2026-10-16 18:14:52
14
Abdul Dabo :
hhhhhhhhhhhhhh
2026-10-16 13:32:45
0
backup Zahra f&j :
allah sarki yarinya kenan 😁😁
2026-09-24 21:25:28
76
zulaikha :
Haka jannat dina takeyi duk lokacin da nake karatu taji nace jannat ranar dadi har ranta 😂
2026-09-25 09:20:49
40
saniaminu816 :
waye yasan sunan nata
bangane ba kaina yai murfi
2026-09-25 00:17:09
12
master ☠️ back to sender 🔥 :
Wanda yafara ganin ta yau yamin like 😅😂
2026-09-25 08:28:57
76
Rabiu :
ahhhh yafasan sunanki kwarai da gaske
2026-09-25 14:08:40
16
magaji okoh 10 :
Allah Sarki 🥰😂 Kai Jamaa Muyiwa Annabi Salati S.a.w
2026-09-27 16:49:41
14
Lukman Isah :
Allah ya yiwa rayyuwa albarka
2026-09-24 22:28:02
9
Aminatu bintu Yusuf :
Ni yau nafara ganinta 😁
2026-09-25 00:19:33
7
@_Hamza buzu :
Tafdijam ammandai wannan AI ne ko?
2026-09-24 20:28:24
8
Aisha Food And Cakes :
Allah ya muku albarka yan comment ❤️
2026-10-16 11:32:04
3
AUTERH ❤ :
Ni damuwata asaya popcorn 🍿 🥺
2026-10-14 20:42:39
2
Mhd_king06 :
Allah sarki , Maryam tace Ashe yasan sunana 🥰
2026-10-16 20:42:57
1
To see more videos from user @northernlion0, please go to the Tikwm
homepage.