@yusuf_been_adam: Domin Mata ba sa mantawa da namijin da ke iya tsayawa ya kallonsu ba tare da ya fadi ko ya firgita ba. Wannan shi ne sirrin kwarjini. @umarmpire Dabarar kallon ido mai karfi da ke sanya mace faduwar gaba da girmama ka. #EyeContactPsychology #MindControl #HighValueMindset