thank you very much am really learning from you alot👍👍👍
2026-09-26 03:52:21
1
ASSADEEQ ✅️ :
Allah yasaka da mafificin alkhairi 🤲🤲🤲
2026-09-24 20:11:33
2
Abban Teema :
muna godiya OGA Allah ya sakama da gidan aljannah fiddausi
2026-09-24 21:55:29
1
OS STITCHES :
ubangiji Allah y saka maka d mafificin alkhairi
Allah ysa k rabu d iyayenka lfy
Allah ysa k gama d duniya lfy
Allah ya baka aljannatul firdaus
wlh ina matukar jin dadin class dinka sosai don ina qaruwa matuka
2026-09-25 21:27:16
1
AA fashion designer :
kain duniyane
2026-09-26 07:12:58
1
S.I.D_stitches :
Insha Allah sai ka zama wani wanda za ayi alfahari da shi duniya da lahira. Wallahi ka ilmantar da ni sosai Nagode Allah ya kara kasuwa da ilimi 🥰
2026-09-25 22:03:27
1
aishatuadamu191 :
Aslam Muna godiya Allah ya Kara daukak danisan kwana Mai albarka
2026-09-24 20:23:51
1
M&M FASHION EMPIRE 🥰 :
Muna godiya sosai gaskiya mun fahimta sosai
2026-09-24 20:18:49
0
good girl :
Jaxakallahu khayran
2026-09-24 22:21:56
1
Abdul a j @ :
Allah ya ƙaramana basira oga
2026-09-26 18:28:16
1
Auwal phatoo :
Nonon saniya original adiga man zaitun maganin cutar sikila
2026-09-24 20:46:49
1
Autan mama1 :
muna godiya
2026-09-24 21:06:52
1
Isha stitches ✂️🪡🧵 :
nagode
2026-09-25 16:52:15
0
ZIRKA NIGER :
yes 👍😉
2026-09-26 02:32:05
0
mrs Pressdoor ❤️ :
sai godiya 🙏
2026-09-24 21:02:44
1
fatimabintu22 :
shukran 🙏
2026-09-25 16:05:39
0
ZIRKA NIGER :
ya akeyanka hadachi
2026-09-26 02:31:46
0
Hajara Abdulhamid :
Mun gode
2026-09-25 14:36:26
0
khady baby🥰 :
muna godiya 🙏 sosai Allah yakara basira🙏 please a nuna mana yadda ake dinkashi
2026-09-25 19:12:26
0
muktar danjuma :
munagodiya
2026-09-25 08:49:07
0
📌 RASH'S ✂️ stitches ✂️🧵📌✂️ :
Allah yataimakeka my brother 🙏🙏🙏
2026-09-25 06:41:03
0
user7288741858515 :
ina so koyo pls
2026-09-25 06:11:22
0
basiru haruna :
Allah ya kara daukaka
2026-09-27 09:02:09
0
✂️habu✂️browzing✂️ clothing ✂️ :
🥰🥰🥰
2026-09-25 04:30:19
0
To see more videos from user @a.s.fashion.zaria, please go to the Tikwm
homepage.