@rfi_ha: Al’ummar Suleja sun yi zanga-zangar adawa da matakin gwamnati jihar na mayar da filin jami'a kasuwa A cewar gwamnan jihar yayin rattaɓa hannu kan yarjejeniyar, gwamnatin jihar na son mayar da filin makarantar kasuwa ne bisa kasancewar Suleja wata muhimmiyar ƙofar kasuwanci zuwa Abuja, abin da ya sa ta dace da gina babbar kasuwa domin buƙasar tattalin arziƙin jihar tare da ƙarfafa alaƙar kasuwanci tsakanin Neja da Babban Birnin Tarayya Abuja. Za mu tuntubi gwamnatin jihar bayan wannan zanga-zangar don jin me za ta ce kan buƙatar al'ummar yankin #trend #viralditiktok #kannywood #viral
May Almighty Allah bless you all have been waiting for this moment we need high school in suleja
2026-09-24 22:36:28
0
bashar gola :
bago totally fall us wllh tir
2026-09-24 21:52:33
4
abdullahi_690 :
we need Justin
2026-09-24 22:12:40
1
MUNIR ONE BOY :
Allah yasa mudace
2026-09-24 21:28:04
6
BIG.D🪵🎭 :
Buh why self ?
2026-09-24 22:10:23
0
Hassan@123 :
Yakamata irin wannan fitar ko sanarwa mutani ko a facebook
da mun fito
2026-09-24 22:01:04
4
nanaby dimolition and construc :
yes yes yes 👍👍👍
2026-09-24 22:38:05
0
SURVEYOR_PZ :
Allah yasa mu dace . Mu makaranta mu ke so ba kasuwa ba
2026-09-24 22:33:16
2
Assudais :
Bago must go
2026-09-24 23:13:17
1
KHAMIS UMAR BABA :
wayannan yan siyasa irin namu na Nigeria saidai Allah ya mana maganinsu
2026-09-24 21:57:03
2
Idris m jibrin :
Allah ya nuna mana ranan da za a bude mana university a cikin garin suleja 🤲🤲
gwam natin jihar Niger state bamayi bamayi 🤲🤲
2026-09-24 22:15:28
1
Abdull 🇳🇬🇳🇬🇧🇷🇧🇷 :
Allah yasa mudacee
2026-09-24 21:21:14
2
Alhaji 180 :
Bago why ?
2026-09-24 21:51:04
3
user853084598448 :
2026-09-25 00:10:49
0
RadMusa :
Idan an bama al'umma ilimi an samar da kaso 70 cikin 100 na abin da zai kawo cigaban rayuwarsu.Alamu tuni sun nuna cewa wasu da ga shuwagabannin suleja ba ilimi ne gabansu ba.
2026-09-24 22:53:24
0
manlike-justice :
Nifa dama nasan suna da agenda a field base, kawai cinye filin nan zasuyi
2026-09-24 22:46:25
0
alhqji usman :
yes 💕💕💕💕
2026-09-24 22:43:19
0
Aunty fareeda💙😮💨🗼🫠 :
Maganar gaskiya kenan bamu yarda ba
2026-09-24 22:55:03
0
Rukayyatu baiwar allah :
Gaskiya kam
2026-09-24 22:08:57
0
سَعْدَت 🎀✨ :
Eh bamu yarda ba
2026-09-24 22:05:56
0
Halimatu_maikanti :
2026-09-24 22:17:05
0
Suleja-Abuja PrintHub 💫🖨️ :
Allah ya sa a bude mana degree program muciga ba da karatu da kasuwancin mu a matsayina nah dalibin makaranta
2026-09-24 22:10:05
0
Ahmad Aliyu :
Akwai matsala ina suleja international market a gyara shimana
2026-09-24 22:06:10
0
adamu bajoga :
gaskiyane
2026-09-24 22:29:29
0
sabiu Muhammad :
bago and suleja
2026-09-24 21:57:50
0
To see more videos from user @rfi_ha, please go to the Tikwm
homepage.