Dagaske take Wlhi😭 allah ya tsareki da halin rijalu😹
2026-09-24 23:22:43
409
Nanancy ajebo 😘💖😍👌 :
Wlh gidan kowa akwai yan film 💃🥰😅
2026-09-25 07:16:31
190
Dr Maryam Henna 🌿Funtua 🌸 :
Allah yabada zaman lafiya
2026-09-25 08:15:57
1
Babyn noor😻😻 :
Allah yasa inyi aure a shekarar nan🙏😩 Nida Duk wadda keso
2026-09-25 10:51:49
42
hajiyan buba da zani :
Allah sarki amarya nacikin shaukin love mugaya mata gaskiya komuyi shuru
2026-09-25 05:31:28
95
Hanny :
Hmm baki San halin Rijalu ba ne 🥺😭
2026-09-25 05:27:28
81
IMNAN 🥀🌹🥰 :
Masha Allah hml Amira ta enjoy your day 💃🏻
2026-09-25 06:06:51
3
matar buba319119 :
wanda baiyi aure ba baisan Rayuwa ba Allah dai yasa mudace
2026-09-25 06:16:49
29
꧁ꨄ🎀❧༄ℋ𝓊𝓂𝒶𝒾𝓇𝒶𝒽☙༄🎀ꨄ꧂ :
Ta burgine her moves❤️
2026-09-24 23:56:44
14
ASTON VILLA 🦋🕊️✨🦋 :
Wllh gidan kowa akwai yan fim 😁
2026-09-24 23:36:13
57
Macijiya_fiyyahaidar🐍🐍🐍 :
Ni ta burge ni Wlhi 🥰
2026-09-25 02:39:13
30
Queen shapcy❤️🦋 :
Wai jamaa mata miyasa bakinmu befadar alkhairi ne🥺🥺🥺Wai mace ke kushe mace mace keyiwa nace Fatan rabuwar aure ko fatar nadamaa why 🥺🥺🥺
2026-09-25 03:42:34
22
arfanuniquecollection :
Wann Gara dasu kayi mata aure[Tears of joy] dan wlh dataga Ali nuhu zata fara film [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-09-25 10:42:21
2
'YAR KANKIA⚡⭐ :
ahhhh lallai da gske take wnn
2026-09-25 10:28:15
1
👑𝐐𝐔𝐄𝐄𝐍 𝐋𝐄𝐄𝐘👑 :
So emotional 🥲 Mata Abin Tausayi🥹Wallahi har zuciyarta take waqar nan🥹😍Allah ya tsareki daga shairin Rijalu a zaman aurenki ke kam Amarya😩🙏🏻
2026-09-25 09:09:27
18
jboii36 :
Marsha Allah blood 🩸 sister
2026-09-25 11:41:53
1
Meesha's Home Ⓜ️ :
Allah ya sanya Alkhairi, ya tsare miki naki🥰
2026-09-25 05:58:38
11
HAJIYA BUZUWA :
zamu ajjiye don gobe
2026-09-25 03:18:24
6
asmeeExclusive :
Da farko nazata mai aljanu ce😂
2026-09-24 22:27:51
69
hamida ishola :
Amarya ki dauki komai a hankali 😂😂
2026-09-25 10:16:06
11
Marwat Hasheem☘️ :
Ni Wlh burgeni Tayi 😂Allah ya basu zaman lpia👏🫠
2026-09-25 08:16:42
5
mrs'isah❤️🔐💯 :
Kowa Allah ya tsareki da sharrin rijalu wata daidai har wata 21 kunga shekara 2 ba wata 3 😂😂 amma har yanzun bansan meye sharrin rijaluba tsaba kaunar juna da mukeyi ji nake kamar na hadiye mijina wlh da ruwa zai taunu tsaf zai taunaminshi Allah yakarama kauna da fahimta juna nida miji💞🥰
2026-09-25 09:17:50
15
Nabeelarhtou🥰 :
Allah ya kaimu December 💃🙈
2026-09-25 08:19:36
10
maryama♥️💫 :
karkixo kina mana kuka dai😂😂😁
2026-09-24 22:57:07
15
Nana khadeejah 💕💝💞💟💚 :
Kawata ameera Allah ya baku zaman lfy
2026-09-25 04:30:45
6
To see more videos from user @dj_turakyn_jos, please go to the Tikwm
homepage.