waini dan Allah motocin nan dagaske ne kode kawai fada kuke
2026-09-25 07:05:55
5
softie zayy 💕 :
Allah yayi kenan muma zamuyi mota 😳
2026-09-25 19:12:13
1
Kabeer Yahaya125 :
wai Dan Allah da gaske ne
2026-09-25 11:04:12
0
Yusufiya AMana :
na wane hadda shipping da duty
2026-09-25 09:36:45
1
FIFI_NIGERIA_ :
Bari na hado jarina😭😂😂
2026-09-25 18:18:57
0
Abu Sa'id :
How much total cost with shipping.. how to dm you?
2026-09-25 11:35:09
1
Abdallah Mourtala :
d'Allah bro inabukata mota ta ono million
2026-09-25 12:04:32
1
GBB GUDE PHONE SCRAB :
shipping DA duty zaikai nawa
2026-09-25 07:18:40
0
BYSHATOU.NG🛍️✅ :
Wai Dan Allah dgsk ne
2026-09-25 11:09:41
1
TEEMAH LASHES & BROWS :
Inason guda biyu
2026-09-25 09:11:14
0
Alhaji baba :
wallahi tallahi inaso in har dagaske kake ba scam ba domin Akwai Wanda ya zalluncheni shiyasa inason abu a online Amma tsoron nake,a gaskiya inason zan biya shipping da custom da abin wahala, a yola nake Amma ko kano inkanada showroom zan iya zuwa na dauka na baku kudin ku.
2026-09-25 09:30:06
2
Haseenahglams :
Wlh inaso haba sai magana nake maka
2026-09-25 08:10:23
0
@khadija AI :
wai don Allah da gaskene ko wasa
2026-09-25 06:27:34
2
sanusi_kabir :
To in har za a kawota Nigeria duka nawa
2026-09-25 07:14:55
1
bash :
Nasiya tura min account number
2026-09-25 21:33:58
0
RABIU :
slm gaskiya inna so amma inasoro
amma har da zuwantan Nigeria nawane pls
2026-09-25 21:39:54
0
To see more videos from user @kingofcarfromchina, please go to the Tikwm
homepage.