Gaskiya nima wannan wakar tafara birgeni duk masoyin ngulde yamin like
2026-09-25 18:44:18
6
M K zamani ⚔️🛵🗡️ :
lafiya zakagama me gida gulde 🙏🙏🙏
2026-09-25 22:59:06
7
BAWAN ALLAH 🕋🥹: :
dole ajimu to the world 🌎
2026-09-25 14:45:23
10
Rahma M.G.N :
Dole ajimu 🥰🥰
2026-09-25 09:13:30
31
d G :
dolé ajimu
2026-09-25 09:42:38
9
sir sadeeq💯 :
Bilal villah
2026-09-25 09:58:45
13
mama aisha my love :
Dole ajlmu
2026-09-25 09:47:18
10
SaifuLLahi4e :
Barka da Juma’a mai albarka! 🤲🏽🕌
Ubangiji Allah Ya sa albarkacin wannan rana mai alfarma ya bazu a cikin rayuwarmu, Ya cika zukatanmu da imani, natsuwa da farin ciki. Ya sa mu dace da dukkan alherin da Juma’a ta zo da shi, Ya biya mana bukatunmu, Ya gafarta mana zunubanmu, Ya karɓi addu’o’inmu.
Allah Ya kiyaye mu daga dukkan sharri da fitina a wannan rana da sauran kwanakin rayuwarmu. Ya sa mu kasance cikin waɗanda rahamarsa da albarkarsa ke lullube su a kullum.
Allah Ya karɓi ibadunmu da addu’o’inmu. Juma’a Mubarak! 🤲🏽❤️Ameen Ya Rabbal Alameen.
2026-09-25 13:21:06
8
babangida BB :
rakumi duniya
2026-09-25 12:01:30
13
Dady👑 :
Kash 😂😂😂😂😂
2026-09-25 10:16:14
5
To see more videos from user @b_boss_00, please go to the Tikwm
homepage.