Yaseeen tun kuna bani haushi har nahaƙura yanzu saidai na kalleku kawai😂
2026-09-25 11:18:11
61
heenahbackup :
Allah sarki abun tausayii
2026-09-25 10:38:10
41
an_noor_beauty_spa :
May Allah bless your home
2026-09-25 15:10:10
0
HABIB💎 :
Go there 😂😂😂🕺🕺🕺
2026-09-25 15:27:48
0
Asmau Muhammad🇳🇬🇸🇦🇵🇰🇺🇸 :
nida mijina Ya Allah, Ka sanya soyayya, rahama, amana da fahimtar juna a tsakaninmu. Ka nisantar da husuma, fushi, hassada da duk wani abu da zai raba mu. Ka albarkaci aurenmu, Ka kare mu daga sharrin shaidan, Ka sa mu zama sutura da kwanciyar hankali ga junanmu. Amin.” 🤲❤️
2026-09-25 14:32:43
7
G H A L I :
Marry your type ooo
2026-09-25 14:39:58
0
Maman jiddah maman jiddah :
Allah sarki bawan Allah sai yanda tai dashi, Allah yasa atsofe tare
2026-09-25 12:44:29
12
Haseena 🥰❤️ :
Happiness is free, Allah ya kara maki zaman lpy
2026-09-25 13:42:49
6
Rn❤️ :
wlhi ku auri Wanda yake sonku tsakani da Allah
2026-09-25 12:57:20
8
mr__spy_ :
Masha Allah 😅😅
2026-09-25 12:13:48
5
shamsiya :
Allah ya baku zamain lafiya
2026-09-25 11:23:18
5
hamlat :
wallhi kuntashi kai nah ilove you aunty khadyan.
2026-09-25 10:50:29
8
Ibn Abdullahi Adam 🕋🤲😭 :
Anacin Mutuncin Aure Wllh Allah yasa Mudace duniya da Lahira 🤲
2026-09-25 14:20:29
8
Quran 4 life :
Idan yaje viral ayi tagging dina
2026-09-25 11:06:01
21
My 💞Billy ❤️Love 😍🌹🌹 :
Alla yakara dankon soyayya Kuna burgeni wlh Allah yabarku atare harkarshen rayuwa 🥰🥰💃💃💃💃
2026-09-25 11:07:27
5
Fatima Nura :
Masha Allah Allah ya Baku Zaman lpia wlhy kun burgeni
2026-09-25 11:15:19
9
To see more videos from user @mebakinkiss2, please go to the Tikwm
homepage.