@profmaqari2: Yau Juma'a 📅 25 ga Satumba, 2026 Alhamdulillah! Malaminmu Sheikh Imam Ibrahim Maqari ya jagoranci Sallar Juma'a a Babban Masallacin Kasa (Central Mosque) dake Abuja. Ku biyo mu domin ba mu kwarin gwiwa, domin ci gaba da kawo muku karatuttuka da hudubobi na Maluman Sunnah na asali. ❤️ #JumaatMubarak #AbujaCentralMosque #asalinyansunnah
أعوذ بالله من وهبية فاسقة 🤍
Region: GH
Friday 25 September 2026 10:57:10 GMT
Music
Download
Comments
PencilTalks ✏ :
no be Yahaya Bello way EFCC dey shout say dem dey find be that???
2026-10-25 11:39:01
0
comr Sani mahiru :
ina son malamin Nan
Allah ya Qara masa lafiya da Nisan kwana
2026-10-25 08:25:52
10
Labbaika Sadauki :
Zuchiyar Abdallah gadan kaya zata buga🥰
2026-10-25 06:36:42
6
Alassan ng2 Abdoulaye :
ameen summa amenn
2026-10-25 08:09:31
1
Kwankwaso Gora :
wlh mune asalin ahlul sunna ya kaga sallah babu riya cikinta ba tsauwala ko burga wajan karatun surah ba. Allah yakara maka lpy da Nissan kwana Prof 🙏
2026-10-10 11:03:25
58
Mr IB European 🇪🇺 :
my favorite
2026-10-25 06:47:59
1
ابوبکر بن عبدلله الکشناوی :
haba dole makiya shugabah annabi Muhammadu sallallahu alaihi wasallam suce SUNA so abasu limanci abuja suna Ganin shugaban kasa Kuma sunga maulana baidamu dashi bah Mai Neman komi awurinshi maulana ga Allah yadogara Allah yakara kusanci ga shugabah annabi Muhammadu sallallahu alaihi wasallam
2026-10-14 09:32:18
8
GRAphic De AFRica :
abi liman ko a canza masallaci
2026-10-13 17:01:31
11
Salihu Umar Abdullahi :
malam dan Allah adan zageshe koda da larabci ne ko muna dan rage wani abu
2026-10-13 16:44:09
9
AbubakarAbdulrazaqSoja :
gaskiya malan makari bawan Allah ne wllh
2026-09-27 18:59:30
20
Hafeez :
Allah ya tsare mana kai daga dukkan abunqi malam
2026-10-04 19:02:39
11
Quëën👸💗🍂🍃 :
Alhamdoulillah Allah karama malam lafia da nisan kwana🥰
2026-09-28 10:32:37
6
@Zümana one :
Anya Tinubu najin wannan larabcin kowa ?
2026-10-14 07:34:07
3
Hariss One :
lafiya Zaka Gama uncle
2026-09-27 18:13:08
8
Dahiru Halidu :
Allah ya kara lfy da nisan kwana malam prof makari
2026-09-27 21:58:56
5
Anas na sharifai :
manya allah kara lafiya danisan kwana
2026-09-27 16:33:30
6
gobge :
ma sha allahu
2026-10-07 07:55:16
2
Chapiou Maazou :
Machallah
2026-10-13 14:15:50
2
aminu :
👍
2026-10-13 16:39:42
1
Muhammadu Bello :
Masha Allah
2026-10-04 20:44:34
2
Hassan Saidu :
allah kara daukaka maulana
2026-10-12 11:18:33
2
Usama Sani :
Masha Allah ❤️❤️
2026-09-28 14:11:38
2
Ibrahim Amadou dit IB :
prof maqari ikon Allah ❤️🥰🥰🥰🥰
wly ina sonka
2026-10-11 19:31:57
4
Abdul Adamu :
gamai raka 80 akan kujera
2026-10-05 22:23:58
3
zayyanuahmed :
Allah yakara kusance ya maulana
2026-10-08 21:22:08
4
To see more videos from user @profmaqari2, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.