malan miyasa kake magana babu hujja.kawo Aya toh.chiyasa masusuka y'a fiku saboda yana magana da hujja
2026-09-25 14:25:21
1
AbubakarLiman :
shifa jamilu Tunkiya Baka taba Jin Aya Ko hadith Ko ijma'i na malamai a wajan Shi kullum Saidai raddi na Rashin hujja.indai yadda jamilu Tunkiya yake ne malam ta to wallahi Ko Deno melaye ma malami ne.