Waiyo fati jaruma da sayyada momy garkuwar mafaka kuma Allah ya kiraku damu baki daya 🙏🏻🥺
2026-09-25 14:49:16
39
fiddausi abdullahi Fido :
burina naje madina 😭
2026-09-26 00:33:25
29
@fateemah jarumah :
Masha Allah masoyana Allah yakarbe ibada
2026-09-26 07:45:48
27
ZARAH🌹🔹 :
Ya Allah duk sunje saura mu
2026-09-26 23:15:42
12
Queen meda chou :
Macha allah 'allah ya karbi ibada 🙏
2026-09-26 11:52:30
6
@muslimat :
naso da sayyada safiyya a tafiyar nan 🥰🥰🥰
2026-09-25 13:16:37
13
SMALL247💓⏱️⏱️⏱️🚛 :
Annabi muhammadu
2026-09-29 16:42:47
6
khadimurasulillahi1 :
Mafaka Kayan Allah kayan manzan Allah kayan sayyada fadeema Allah yakara daukaka darajarku yakarbi ibadah
2026-09-25 12:55:53
8
Momsabeercollection :
Masha Allah Alhamdulillah maraka 🤝
2026-09-25 11:47:27
6
𝕐𝔸ℝ FADIMIYYA💗💗𝕘𝕞𝕝 :
Allah sarki sayyda safiyya mafaka
2026-09-25 16:05:57
8
Arewa girl :
please the name of the song
2026-09-28 13:46:50
5
Nerjlerh💞💞💞💞💞 :
Masha Allah ymaemata madina
2026-09-25 12:04:42
6
kha sweet treats :
masha Allah🥰🥰
2026-09-25 14:43:05
5
Abban twins :
masha allah laquwata illah billah allah yakarbi ibadu billah allah
2026-09-25 15:52:50
6
farida6 :
masha Allah Allah yanunamin rananda zanje madina
2026-09-25 15:38:36
5
MALAM BABBAH :
masha Allah
2026-09-25 13:36:30
5
Aishayusufadam 08109070341 :
wai Dan Allah gasar zuwa umurah ake banane a lanjeria iyee😃😃
2026-09-25 18:15:34
10
saleehaty :
Masha Allah ubangiji yasa muma munada rabon zuwa😆
2026-09-25 12:05:43
9
saniyaronmanya1 :
ya ubangijina Allah dan buwayarka dan izzarka dan Mulkinka dan isar annabi Muhammad S A W ya rabbi kakira ni MADINA 🕋🕌 Ameeen ya hayyu yaqayyum 😭🤲🤲
Allah ya maimaita Madina 😭🤲🤲
2026-09-25 18:44:17
8
ummeen yaya :
Allah ynuna min naje wannan gorin nida iyayena ameen Allah dan Allah kuyi muna addu a
2026-09-25 12:39:40
24
maryamisah🥰🇳🇬😍🇳🇪🥰 :
masha Allah barakallah allahumma arzukuni fi madinatul munawwara ya rabbi 🥰🥰🥰🥰🥰
2026-09-25 12:47:00
7
Hauwau haruna Yahaya :
Allah ya kara basira
2026-10-12 12:49:01
2
ouzaïrou hakibuo89447795 :
اللهم صل على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين وسلم
2026-10-19 21:11:28
1
To see more videos from user @m.babangidamafaka, please go to the Tikwm
homepage.