annabi yace sadaka ko kyauta baya toye dukiya, kuma duk aka rubuta maka sai kaci su kafin kamutu, kuma rayuwan wani sai da wani,
2026-09-25 15:21:41
64
ywahabfrozenfoodltd :
Banda ni daman bana badawa
2026-09-25 17:22:30
66
mr bako80 :
wannan dani kake mlm
2026-09-25 22:23:01
9
Mamuda Ƴantakori :
Amman ni ban yarda cewa abinda zan bawa yan uwana zai iya rusa abinda gareni ba
2026-09-26 11:05:32
31
A&A Store 🦅 :
I passed this stage, i become monster and don't care anymore. The only person that I don't let without providing is my mother and her co-wife and anybody else to hell with that the fact 🤞
2026-09-25 18:34:17
22
NUHU_DIMPLE🦅 :
Im in that situation now
2026-09-25 17:32:44
21
GASHIN BAKI☠️ :
Pls kadaina bayyana damuwa ta!!!
2026-09-27 14:02:14
10
Abdullahi Muhammad alaje :
wallahi wannan ne a cikin Raina tayaya Zan taimaki Yan uwana saboda banaso Naga suna nema ga wasu
2026-09-26 00:07:29
14
ismaeeel _o1 GH :
Wlh this is the exactly what is happening to me Allah yasa mudace
2026-09-25 18:05:53
22
Sharifi Will Made-it. :
I'm in this situation, right now 😢 😭
2026-09-26 06:30:33
14
Auwalu Usman :
wannan gaskiyane malam
2026-09-25 15:55:12
26
yahaya shariff 💕 :
yaudai kayi maganar hankali
2026-09-26 06:25:32
12
rahilat23 :
Wannan ai Dani kake malam
2026-09-26 09:14:28
6
Arewa Pigeons :
Wallahi wannan shine 😳
2026-09-26 12:11:35
8
RICHFOREVER RF :
Kai ,seems like you talking about my issues
2026-09-26 21:39:28
0
S_MAN"01 :
that's true ogah
Allah ys mudace
2026-09-26 10:13:28
5
Sani Adamu :
Kamar Yadda Allah Yake Juya Dare Zuwa Rana🌙🌙🤲🤲🤲...
Ya Ubangiji Ka juya Damuwarmu Zuwa Farin Ciki🤲dan nabiyyurahmati s a w 🤲🤲🥰
2026-09-25 22:44:40
6
al kasim usman :
ban taba sauke videon ka ba sai yau yana da kyau kayi maganar hankali irin wannan masu hankali zasu saurare ka in sha allah🥰
2026-09-25 15:50:12
29
Jafar Adam AMANR BIG POLICE♏ :
wllh Hakane malm
2026-09-25 16:10:24
10
Muhd Tasheer :
wannan gsky ne
2026-09-25 16:22:13
6
seidik yaro :
gaskiya ne
2026-09-25 16:37:54
5
Naziru Yusuf :
tabbas na ilimanto matiqa
2026-09-25 17:27:06
5
Bello Yusuf :
Tabbas hakane dr
2026-09-25 14:40:37
5
To see more videos from user @dr.hussainkano5, please go to the Tikwm
homepage.