@abbahikima: Sakamakon result din karshe na #TMG Poll, ina mai bayyana cewa na hakura da marawa Peter Obi/Sen. Kwankwaso baya a wannan kakar zabe. Ba don bana son su ba, a’a, sai saboda nafi son Nigeria, al’umma ta da kuma duk wani hadin kan da kaimu ga canja gwamnatin Tinubu. Allah ya bawa Alh. Atiku Abubakar nasarar kayar da Tinubu da mafi girman rijaye. Idan yaci kuma, Allah ya sa shine dalilin samun sauki da tsaron al’umma. Ameen. #TMG
Masha Allah tabarakha Allah. Our unity is basic tool to change the government thank you for your struggle will never be in vain
2026-09-25 19:37:49
0
user2379113759600 :
insha'Allah muma mun dawo Atikun barrister
2026-09-25 15:36:45
34
James nelson :
confirm Atiku is the right man
2026-09-26 11:28:13
0
ARMTA :
together with you 100% hikima
2026-09-26 00:03:09
1
haroundanja :
We are OK ✅ wlhy
2026-09-26 11:45:19
0
shamsumansir :
nidama peter obi znyi amma ynxu nadawo atiku zan zaba insha allah
2026-09-25 19:16:39
14
abbausmansalehtakai :
wanna gaskiyn wlh insha allahu zamiyi
2026-09-25 22:34:01
1
IB NAS DBT :
Maganar gaskiya bazamuyi atiku abubakar ba peter obi zamuyi
2026-09-25 18:09:48
15
usmanismailusma81 :
nima makomar yankin arewa ne yasa zan marawa atiku baya wlh
2026-09-26 02:04:12
6
Musty :
Wannan naka tunani ne, amma ka sani wallahi Peter Obi shi ne zabin mu
2026-09-25 15:50:27
9
mahako_jr10✅ :
zanyi following naka daga yanzu Allah yabawa Atiku nasara
2026-09-25 21:11:14
11
Ali (manager) :
95% na masu cewa obi dinnan, yan kano ne .. ma'ana rikitattu yan kwankwasiyya
2026-09-26 09:48:03
5
ab_starlink_konnect :
The Unifier
2026-09-26 11:28:57
0
HABU MESSI :
mu matasa na kano sai atiku abubakar 3027
2026-09-25 20:23:58
7
Abu.Sultan🇳🇬 :
Gaskiya ne wannan
Ko bamu son Atiku gara mu hakura mu goyi bayan sa💯
2026-09-25 16:14:00
18
auwalmj22 :
mal abba barka da kokari amma ni a bangarena ina tare da kai a koda yaushe amma ni bani da dalilin da zaisa na zabi atiku ina kallansa dashi da buhari da tinubu duk kujerar shugaban kasa sukyeso basusan mai zasuyi akantaba bukatar kaice kawai mun gwada buhari ga tunumbu duk babu dadi kawai sai na dauko atiku bayan da wayona yayi mataimakin shugaban kasa banga mai ya amfanar da talakan nigeria ba
2026-09-25 15:26:34
7
mubarak umar :
In allah yayarda atiku saiya amshi nigeria wanda yaji dadi yamin like
2026-09-25 15:05:42
15
Barunde EGF | Cyber Analyst :
To mu kuma da bamu da labari fa😅
2026-09-25 16:00:24
5
Bellodantsoho32 :
Atiku is coming Insha Allah
2026-09-25 20:49:27
6
moh'd. Sani :
Allah yamaka Albarka barrister
2026-09-25 14:47:19
12
Ibrahim Ilyass Muhammad :
Allah ya saka maka da alkhairi Barrister, karka damu da zancen mutane,ladan ka yana wajen Allah
2026-09-25 17:15:09
10
hayab interior :
gaskiyane saida wani ikon ALLAH
saboda addu'ar malam jafar bazanbata lokacinaba
2026-09-25 20:47:13
4
Abdulfatah Hassan :
atiku kawai hikima
2026-09-26 01:07:33
2
Abubarkar S. Magaji :
munatare abba da baki wulid Gara shudi shudi
2026-09-26 09:41:37
1
Buhari Hamza Solar :
atikuuuuuu
2026-09-25 19:18:02
1
To see more videos from user @abbahikima, please go to the Tikwm
homepage.