Dan Allah mai girma Governor wannan kwamiti na muhi dan Allah a mayarda shi hukuma ta dindin din
2026-09-25 17:50:54
13
tjmanalhasan :
mai gida aikin ka hukunta masu laifi dan girman Allah ka daina nuna fuskar su saboda gaba
2026-09-25 20:31:27
4
Dr MK :
the great leader
2026-09-25 18:59:31
0
Khalifa Ubangida :
Keep Going Baba Muhyii
2026-09-25 17:12:37
7
A SENIOR WOULD FURNITURE :
Wlh ajinmu daya a primary school sheka Allah ya shirya
2026-09-25 20:26:34
2
Chef muzuru :
Tin daga farkon Wanda suka fara Mulki a Kano zuwa yanzu.Dukansu MUHYI MAGAJI yafisu anfani.Har Wanda suka mutu Wanda Bai yarda ba yaje court
2026-09-25 22:54:13
2
01.02.k :
2026-09-26 03:49:51
0
abbataku :
Allah kashirya
2026-09-25 23:16:55
0
ATEEKAHCOLLECTIONKANO :
Allah ya qara maka lafia a cigaba da saitawa Matasa tunanin su
2026-09-25 22:13:44
0
saadatu saad :
Allah ya shirya mana zuri'a
2026-09-26 00:44:45
0
#masa'ud2000 :
Masha Allah aiki na kyau.
2026-09-25 23:43:35
0
Idris dan kawu :
masu koya musu irin abunnan a tiktok suke wllhi kuduba su uban yarima da kura allalo da sauransu mataros Allah in akakamasu abun zai sauki allah yasa mudace
2026-09-25 22:30:02
0
ib🦇⚽️✨️ :
Allah ya kara mana shirya mu da zuriar
2026-09-25 23:47:17
0
srs_automobile :
Allah ya Shirya
2026-09-25 23:35:02
0
PKM BOY⛽🚍🚏🦺 :
akuyar sata Kano Kano de Allah yashir ya ku
2026-09-25 22:07:32
0
bashirnk21 :
aiki sai wanda yasan aiki dan haka akeneman wanda yasan aiki
2026-09-25 21:19:24
0
nuhuabubakar :
Allah y kara baka nasara
2026-09-25 21:20:38
0
abuba7 :
Allah ya shirya zuri'a
2026-09-25 19:43:09
0
real.abu.sadeequ :
Allah ubangiji ya shiya mana zuria
2026-09-25 19:50:25
0
🎊🎉26-09-2026 🖇️📌 :
Ya Allah ka rabamu da mummunar kaddara 🥺🥺🥺🥺
2026-09-25 20:27:46
0
HAFAMA TRADING ACADEMY :
mungodema Allah Alhmdllh barrakallah Allah ubangiji yasaka da alkhairi Barrister
2026-09-26 04:56:02
0
Hussaina Isah :
allah ya qarashirya mu
2026-09-25 20:18:20
0
shafiu Mai rodi :
good
2026-09-25 20:15:02
0
a.s matawalle :
Allah ya kara shirya mu🤲
2026-09-25 17:26:26
0
To see more videos from user @amb.ahmad.hussain, please go to the Tikwm
homepage.