@muhammadmusayaro: #creatorsearchinsights #foryoupage #fypシ #lemon #lemonbenefits

Lafiya Jari 2
Lafiya Jari 2
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 25 September 2026 16:48:08 GMT
46417
3336
79
246

Music

Download

Comments

abunihlah01
Dan hajiya (Abu Nihlah) :
Allah ya gafarta mana 🙏
2026-09-25 18:45:08
1
mustafasani967
mustafasani967 :
thanks you
2026-09-25 17:27:26
1
fatimazahrayaha5493
fatimazahra816 :
wlh doctor bakinka zaiyi dadin kiss 😘😘😘
2026-09-25 22:53:12
1
rafsonlawal
rafsonlawal :
Dr Amma ace yana kashe gaba
2026-09-26 08:50:29
0
ahmed.umar65
AHMED UMAR :
masha Allah Allah yasaka da alheri
2026-09-25 20:09:29
1
saloki.moussa
Saloki Moussa :
tank you doctor 👍👍👍
2026-09-25 23:36:11
0
ummuaiman570
meerah🐍🖤 :
ulcer yake tadamin😭
2026-09-26 02:00:52
0
amadusarki6
Amadu :
Dr ykk Allah ƙara lafiya Inasashi Ashayi saubiyune Arana safe dare dan Allah yayi bamatsala
2026-09-25 20:37:36
0
salahudeensalisuss
SALAHUDEENSALISU SS :
Dan Allah saunawa yakamata kayi amfanidashi asati
2026-09-25 17:08:59
1
bepatient376
Be patient :
Dan allah doctor tsakanin ruwan sanhi da ruwan zafi wa an nene yadace ace mutun yana dinga wanka dasu a lokacin sanhi amma kuma ni jikin baya bukatar ruwan zafi a wajan wanka a lokacin sanhi idan nayi wanka ruwan zafi ina fama da rishin lafiya idan da ruwan sanhi ne wlh zanjini lafiya lau amma a takaice doctor ai dai babu damuwa ko idan ina yin wankan da ruwan sanhin ko sabida Wlh doctor gabadaya jikin nawa baya son ruwan zafi a wajanka
2026-09-25 17:52:23
2
abubakarabubakar6720
abubakarabubakar6720 :
alhamdulillah mungode
2026-09-25 20:43:07
0
ofyelagye
OFYELAGYI :
ulcer fa
2026-09-25 21:18:58
0
user62562175382748
AL MUSTAPHA :
ni Ina shan guda biyu da safe biyu da Rana Amman da safe Ina hada Wanda Lipton
2026-09-25 20:34:19
0
user96008673661447
Sani khalid :
Dan Allah meye maganin Zarin fitsari
2026-09-26 05:54:30
0
hafssyn.baba
hafseeyn Baba 💞💕💓 :
Dr hancina yana yawan zubarda jini meyake kawo hakan please
2026-09-25 18:03:31
0
ibson6159
Ibrahim mustapha :
dr ina anfani da shi sosai amma anacewa narage yana rage mazakunta
2026-09-25 23:16:16
0
umardanhausawa12
Umar Dan Hausawa 💪💥 :
dr dan Allah lemo fa🥰🥰🥰🥰
2026-09-25 22:47:38
0
ummuzuhraonlinemarket
Ummu zuhra :
Yanzu nagama Shan guda 1 a Ruwan tea
2026-09-25 21:38:39
0
binmakkah1
bin makkah 🇸🇦 🇩🇿🇨🇦🇮🇷 :
Dan allah Dr tsamiya da genger da kanunfar idan aka jikasu da lemun tsami akasha suna da amfani ajikin mutun
2026-09-25 18:03:36
0
mmnjunior449
mmnjunior :
Dr ada can duk bayan 25 days nkeyin period Kuma 5 days nkeyi Amma ynxu after 3 weeks yake dawowa Kuma ban ta6a amfani d contraception ba yarona Yana d 3yrs ynxu
2026-09-26 06:45:01
0
lamintijjani
lamintijjani :
doctor akwai wanda na sani kusan kullin sai yasha kusan guda 6 a shayi kofi daya ba side effect a hakan
2026-09-26 10:09:11
0
chapiou513
duniya maso :
🥰🥰🥰
2026-09-26 06:01:19
0
dshowboymg
D show boy mg :
🙏🙏🙏
2026-09-25 18:22:59
0
user335902808
abdoulkarim :
🥰🥰🥰
2026-09-25 18:44:33
0
mahamadou.oumarro
Mahamadou Oumarrou :
🥰🥰🥰
2026-09-25 19:04:17
0
To see more videos from user @muhammadmusayaro, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About