mutumin daban,
yan matan daban,
wakar daban,
kidan daban,
rawar ma daban,
ikon Allah kuma yanzu haka wani fa wannan wakar dadi yake masa se ya sa a waya yana ji
2026-09-26 09:05:27
18
RABIU MAHMUD ☪️🇳🇬 :
R I P waka😭😭
2026-09-26 17:28:16
1
oum aneesah :
wai a ina zan sami kankara mara sanyi🤣
2026-09-26 08:48:48
16
Official ambassador 6325 🇪🇬 :
Gaskiya matan sunfi ta addanci wlh [Heartwarming]
2026-09-25 18:52:40
9
Baddest😊 :
nasake haduwa da wannan wakan to wlh Allah ya isa banyafe ba
2026-09-26 17:17:49
8
zainab_yahya :
Dan Allah kubani dama na suma dan ta kaichi. 😫
2026-09-25 22:17:13
7
nazifihussain2 :
Ko ajigawa baza ayi wannan wakarba
2026-09-26 10:10:05
5
zainab Isah mgm :
waka tayi dadi amma kar asake😁😁😁
2026-09-25 20:47:35
5
Jòśéph__♡♡ :
Yan amshin suka ban tausayi🥺😅
2026-09-25 23:26:13
7
muazu Ibrahim :
masha Allahu ala kulli halin mukuma kaddarra mukenna muso manzan Allah saw
2026-09-25 20:11:36
17
🌹real wakili junior 🌹 :
Shikuma daga ina zuwa ina rai oho😳
2026-09-26 09:47:52
9
Maryam Gumel :
Waka ce?🥺
2026-09-26 10:20:59
6
idris yahaya maikujeri :
akwai wanda ya rasa abun cewa kamar ni?
2026-09-26 08:28:52
7
To see more videos from user @_adamudanmisrah, please go to the Tikwm
homepage.