Dan. Allah kataimaka min da maganin kaikaiyin jiki yayin da niyi wanka Nike fama dachi
2026-09-26 14:00:42
4
daddy🤗 :
maganin taruwan yawu Idan mutum yna bacci
2026-09-26 13:54:23
1
feenaabdulmumini :
sallallahu alaihi wasallam
2026-11-14 12:33:42
1
Big doctor :
Don Allah mamana ta fama da asama a taimaka mana
2026-09-27 12:18:53
0
abdulwarisu :
dan Allah garkuwa inapama da wata larura a harshena harshena yana tambari tambari kamar yakone duk Wanda natambaya sai yache baisan kone chiwobane dan Allah katai makeni💯