@hassanngn: 1Vq Bellingham Vs Pedri@Hassan Usman 🇳🇬👶 #football #barcelona #realmadrid

Hassan Usman
Hassan Usman
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 25 September 2026 18:05:10 GMT
30197
2894
147
50

Music

Download

Comments

umar.faruq4805
Umar faruq :
assist dinma Jude yafi pedri
2026-10-09 14:25:43
0
husseini.ali.suma
Husseini Ali Sumana :
gaskiya kayi kuskure assist is Jude creating chance is pedri
2026-09-26 11:58:09
3
apandos29
I AM A Pandos :
Kawai kai Dan Madrid ne
2026-09-27 13:32:55
2
umaraminuumar01
U A U CAPS AND TEXTILES :
Ai idan za'a yi irin wannan Sai A samu Attacking midfielder a madrid sannan kuma asamu Attacking midfielder a Bacelona Amma inahhh za'a haɗa AM da CM 😳
2026-09-26 14:46:53
4
user2021474269255
Mc Yaksbee :
Kai kaji son Kai wai Bellingham yafi Pedri dribbling 🤣😂🤣😂
2026-10-07 14:41:40
1
natureboy4690
Hasheem Musa :
kaji Wannan 🤔 Gaba 1 assist din pedri nawa Ney 🤔
2026-10-06 22:07:42
1
mubarakmubson3
Mubarak Mubson :
karya kakeyi pedri baifi jb5 asisst ba barca zasu iya buga wasa goma pedri baiyi asisst ko guda ba amma jb5 madrid indai zasuyi wasa daya zuwa biyu sai kaga yayi asisst ngd
2026-10-04 11:57:11
1
litre.bauchi
LITRE BAUCHI🇳🇬🇧🇪🇩🇿 :
amma kaiđan Madrid ne
2026-09-26 20:53:19
2
oussaini27
oussaini27 :
aboki Ni dan Barcelona amma na tabbatar da abinda kace 👍🏻👍🏻👍🏻
2026-10-03 08:44:24
1
danbabaiyo20
Danbabaiyo kurna :
matsalar da mutane basa ganewa pedri midfield Bellingham ba forward attack ne
2026-10-08 22:00:33
1
atikuboter001
atiku boter⚽🇪🇦🇦🇷🇳🇬 :
ni dan Barcelona ne Amma wallahi duk abinda kafada gaskiya ne ba karya kasan Ball ⚽ mutumena ina yimaka fatan alkaire👍✅
2026-09-26 04:04:42
6
elabduladamshuwa01
El-Abdul Adam Shuwa 01 :
Wannan yasan ball sosai 🥰
2026-09-29 21:05:47
1
junaiiidullah1990
Junaiiidullah mai Madrid :
wannan dalilin ne yasa kuke hora ma Bellingham kai yana mana wawanci ku daina cewa ya iya Dan Allah
2026-09-28 22:39:27
1
danhajiya329
zazzau phones :
wato kana nufn Bellingham yafi pedri Kenan
2026-09-28 09:29:00
1
user4135740000125
Naseer Ataka :
wannan dan Madrid ne kawai
2026-09-25 20:09:29
1
muhseenyahmad
muhseen y ahmad :
Assist ma ya pedri
2026-09-28 00:01:01
2
cheickceballos
cheick :
Kai baka ma sanba miye asiste wlh
2026-09-27 01:08:41
1
pro.mai.halaabdur
PRO ME HALA :
gaskiya kasan bol
2026-09-26 20:49:46
2
nakhaleepha
Yusuf Nakhaleepha🇳🇬🇳🇬 :
Assists pedri??????
2026-09-27 14:11:57
1
khebihamz
ا_كبير🦅 :
Amma gurinda ban yadda dakaiba dayane, akan assist innan taya Pedri zaifi Bellingham assist tsakani da allah😂
2026-09-28 12:41:22
1
indiacompany2
Adamsy :
no
2026-09-26 12:48:19
1
bellosalisu081
senior man :
haba kana Westin time
2026-09-26 15:03:13
3
dan.mai.shadda455
Dan mai shadda455 :
taina fedri yafi Belinghm yawan asist 😏
2026-09-27 19:23:26
3
souleymaneaboubac53
souleymane Aboubacar tchaimi :
a ina pedri ya yi Bellingham iya passing?
2026-09-26 09:17:53
3
awaisukanta
Aws💫💔 :
gsky ka fada
2026-09-26 10:38:11
2
To see more videos from user @hassanngn, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About