Allah ya jikan Malam, Allah ya gafarta masa. Shigar ka siyasa wannan ra'ayin ka ne amma kaji tsoron Allah wajen danganta malam da Siyasa kai tsaye. Kuma kaima muna maka fatan Alkhairi Allah ya bada Sa'a. Ai ba laifi bane Malamai su shiga siyasa, Allah ya bada ikon kwatanta gaskiya.
2026-09-25 19:00:50
5
Abdullahi Lawan :
Ae koda ache Dr. yana nan, anzo gaɓan da mlm turanchi pha seya shiga siyasa, sbd babu yadda za'ayi dan uwanka uwa daya uba daya zaiyi takara kuma ache bazaka tallata shi ba. sbd haka wannan ba chin amana bane kuma malam kana kan dai-dai bauchi kuma Allah ya zaba mana mafi alkhairi
2026-09-25 21:32:22
4
Dr. I. Abbas :
Ka fisu gaskiya ka ci gaba da jibintar lamarin dan uwanka matukar ba Allah ya sabawa ba. Shaqiqi ba wasa ba ne. Sannan kuma ba a gadon gaba ka gaji gabar wani mutum.
2026-09-25 21:11:14
4
yaseer :
maci amana
2026-09-25 22:41:03
3
Muhammad Adamu :
habu karya kaneyi insha allah llah yakubu bazaiyi gomnaba inshallah
2026-09-25 21:38:13
3
isyakab2wo :
Mallam neman Duniya ne yakawo cikin wannan harkar
2026-09-25 23:49:37
1
Usman saraki :
Allah ya isarma malam wlh tun asali yadda kake rawarkai wajan Dr munsan akwai matsala
2026-09-25 21:02:26
3
Moramdanisa :
Allah saka da Alheri mallam. Ni dai bana tare da mai gidanka wato mallam Idris. Anna kuma ina sonka sosai.
2026-09-25 21:22:49
2
Aliyu Dan Hajiya :
kashi amana Dr wlh
2026-09-25 21:14:01
0
bellosalisu777 :
innalillahi wa innailehirajiun wani abu sai mutuwa allah yajikan malam idiris darahama
2026-09-25 21:53:23
1
spcar360 :
Yawwa Yah malam 👌
2026-09-25 20:05:58
2
AL MUSTAPHA :
hmm Allah ya sa mu dace
2026-09-25 18:31:31
1
PhD YAKUBU ADAMU GIADE 2027 :
Apm Nasara
2026-09-25 19:54:58
1
hassan kita :
😳😳😳😳😳😳😳🫣🫣🫣🤔🤔🤔
2026-09-25 23:21:57
0
ismailmaker10 :
Maci amana
2026-09-25 23:49:06
0
HussainiSaminu21 :
Alla yajikamalam Alla yaisa
2026-09-25 20:40:53
0
kadara :
2026-09-25 23:56:18
0
MOHAMMED BILYA FAGGE :
kaidan Allah gafara
2026-09-25 20:58:38
0
garba m. lawal :
wallahi nidai komi zansamu bazan bi makiyin malamina wallahi
2026-09-25 21:19:51
0
AL MUSTAPHA :
wannan mutum wallahi Kudi yakaishi siyasa 😳
2026-09-25 18:32:45
0
B SHEU :
malam bawani dogon bayani kawai kudi kabi
2026-09-25 21:05:35
1
Mommy Halees :
Insha Allah zakuyi nasara ko kunaso ko bakwa so Allah shine gatan yakubu adamu
2026-09-25 20:45:16
2
RAP.SON.✅ :
ko kanaso ko bakaso Kaci amanan Dr wllh
2026-09-25 22:39:28
1
Basheer KTG :
wan nan yana chi da mallam fah
Kuma wllh sai anyi hisabi tsakanin ku
2026-09-25 22:17:38
1
To see more videos from user @muttakadugurimedia, please go to the Tikwm
homepage.