@abdulvibes3: - Fatana na rayu dake, mu ga abubuwan da muka taɓa mafarkinsu sun zama gaskiya. ❤️ - Fatana na rayu dake, ba yau kawai ba, har zuwa ranakun da ke gaba. 🤍 - Fatana na rayu dake, domin kasancewarki a rayuwata abu ne da nake matuƙar darajawa. 🫀 - Fatana na rayu dake, mu kasance tare cikin farin ciki, haƙuri da fahimtar juna. 🥹❤️ - Fatana na rayu dake, Allah ya ba mu damar ganin kyakkyawan ƙarshen wannan tafiyar. 🤲❤️ - Fatana na rayu dake, domin wasu mutane ba a son su zama wani sashe na rayuwa kawai, ana son su kasance cikin rayuwar gaba ɗaya. ❤️🩹 - Fatana na rayu dake, har lokacin da kalmar “mu” ta zama abu na yau da kullum a tsakaninmu. 🤍
عبد رحمن💫🕊️
Region: NG
Friday 25 September 2026 18:16:58 GMT
Music
Download
Comments
Malm sirdeeq :
safiya
barka da safiya yar gatan baba shalelen mama sahibar zuciyata farin cikin raina mafarkin rayuwata Da fararan idanun ki ki kalli sako na ki karanta da hasken fuskarki mai kyau da murmushi fatan kina cikin aminci? yau ma na tashi zuciyata da soyayya ki
2026-09-26 08:39:01
1
Idreeth Sa,eedu :
sorry bro kamar dan ni kayi post din nan wallahi 💝💝
2026-09-26 01:42:54
1
NEXT💯 OF🤩 KiNG🥰 :
🥰🥰🥰
2026-09-26 08:00:07
1
muzambil :
🥰🥰🥰
2026-09-25 22:21:57
1
Mahamadou.nazirou Salissou :
🥰🥰🥰
2026-09-26 10:26:39
0
muhammadu umar :
🥰🥰🥰
2026-09-25 19:29:50
0
Ag crimnal love q :
🥰🥰🥰
2026-09-25 20:06:58
1
To see more videos from user @abdulvibes3, please go to the Tikwm
homepage.