Abin da ya sa hankalinku ya tashi shi ne an kai malaminku ƙara bisa zargin ya zagi Manzon Allah, sallallahu alaihi wasallam. Amma ku tambayi kanku da gaskiya: wannan hayaniyar da kuke yi don Allah kuke yi, ko don kare malaminku? Kada son mutum ya sa ku manta da gaskiya. Ku ji tsoron Allah, ku yi magana cikin adalci, kuma ku bar al’amari ya bi hanyar da ta dace.
2026-09-25 21:53:03
5
Muhammad abbas 🚘 :
gaskiya ne wana we are together ❤️up sunnah insha Allah