@imamimamllaa: Yanda aka gudanar da taron baiwa uwaye mata tallafi, da kuma karbar masu sauya sheka daga haramtacciyar jam’iyyar adawa ta ADC sabuwar yaudara zuwa Jam’iyyar APC mai farin jini kuma mai albarka a yau juma’a da aka gudanar a sakateriyar Jam’iyyar APC reshen karamar hukumar Illela.