Allah yaqara rusa kungiyar sunnah sabida alfarmar annabi Muhammad s a w
2026-09-25 21:55:27
0
DR. M.YELLOW :
an girmama shehun sai me
2026-09-25 21:35:17
1
bala.Asibiti :
fantastic
2026-09-25 21:28:37
0
adam na fadima 53 💔 :
Abin da ya sa hankalinku ya tashi shi ne an kai malaminku ƙara bisa zargin ya zagi Manzon Allah, sallallahu alaihi wasallam. Amma ku tambayi kanku da gaskiya: wannan hayaniyar da kuke yi don Allah kuke yi, ko don kare malaminku? Kada son mutum ya sa ku manta da gaskiya. Ku ji tsoron Allah, ku yi magana cikin adalci, kuma ku bar al’amari ya bi hanyar da ta dace.
2026-09-25 21:45:10
0
Buhari Dahiru :
Allah yamuku albarka
2026-09-25 21:21:01
4
💥✨Harissou💥 bin Ousmane✨🌻 :
sunnah gidan hujja 🥰🥰🥰
2026-09-25 21:50:08
3
Lawan m hala :
wanne firmne wannan
2026-09-25 21:42:39
1
Ibrahim muazu :
Allah ya taimaka
2026-09-25 21:08:46
4
FaisalPato🔟🇳🇬🇶🇦 :
Ni Yasin Da Nayi Tijjaniya Gara Nayi Istumina'i Safe Da Yamma
2026-09-25 22:15:38
2
sunnah sak :
wanan hakayake mhmd
2026-09-25 21:41:14
2
To see more videos from user @muhammad_sunnah_a, please go to the Tikwm
homepage.