gaskiya ni har yanxu ban taba ganin tashin hankali bah alhamdulilahi nasan bayin Kai na bane Amma idan nazo Allah ka bamu ikon jurewa
2026-09-26 12:07:47
2
habibty4560 :
Narabu da saurayina badan Bana sonshi bh shima kuma badan baya sona bh saidai hk kaddara ta za bah mn Yanxu hk Gobe auran sa 😭🥹💔
2026-09-26 00:54:08
10
Mkhaleefa2102 :
mutuwar budurwa ta da ayi maganar auran mu yau kwana 165 kainan amma har yanxu ina ganin ba lallai insami kamar taba wlh 😭
2026-09-26 20:11:05
1
D__ Sardaunah :
Tafiyana lagos bansan kowaba
2026-09-26 07:33:29
1
ITZ_MASTER🌹 :
Rabuwa Da mahaifanah😭😭😭
2026-09-26 05:10:49
2
MALAN👤⁉️ :
Ranar da budurwata ta rasu bayan tamin text 16 minutes Aka kirani Akacemin ta rasu Allah ya kara sabunta rahamarsa gareta🥹😭
2026-09-26 16:21:39
3
Altap🦅🍂 :
Rasuwar mahaifiyata, wallahi har yau ban dawo hayyacina ba shekara biyar kenan, Allah ya gafarta miki maman Altaf🥹😥
2026-09-26 20:13:19
0
Baffa :
Rasuwar hajia mama (mamana) a gaban idona,, wannan abu bazai gogemin ba har abada 😭😭😭😭
2026-09-26 09:06:42
2
MRS.....💔🥹🤏 :
Rasuwar iyayenah 💔😭🙏
2026-09-26 02:56:48
1
Nasiru Ahmad :
Ranar da mahaifiyata ta rasu inaji ina kallo babu yadda na iya sai da na gummaci dama Ace banzo duniya ba ranan 😭😭😭
2026-09-26 10:53:36
0
🅰️...🅰️.. Al... Habib✅️ :
Inada Sheka Ukku A Duniya Mahaifina Yay Wafati Wannan Shine Tashin Hankalin Da Nashiga Kuma Na Kasa Mantawa Har Yanzu
2026-09-26 05:24:35
1
barde :
har yanzu Hakka ban fitaba daga tashin hankali da nashi Amma insha Allah zewoce komin me wuce wane ya Allah
2026-09-26 02:24:08
1
Yareema backup :
mahaifina yace na barmasa shago naje na nemi sana,a ta wlh duk da abin ya huce idan na tuna sai nayi kuka Allah sarki mamana da tana raye da na manta da komai amma sakamakon bata raye gashi na kasan mantawa gavkewar mama na ga fargabar abin da ya faru dani a lokacin na rasa inda zan sa kai na ni kaina na bai kai na tausayi wlh Allah kajikan iyayan mu da rahama kuma Allah ya bamu ikon yiwa iyayan mu da suke raye damar yi musu biyayya kabamu ikon farantawa iyayan mu Ameen ya rabb 😔😌
2026-09-26 15:52:07
0
ÊŇG ŠHÄFİÜ CØCØ :
Ina ckn bacci wurina karfe 3 nadare aka kiran Ina makaranta Wai gobe duk abunda nakeyi tunda safe kadawo Nacemi akace baban mu yarasu har ynx banfita wannan tashin hankali bah
2026-09-26 13:19:46
0
sadi baby 97 :
narashin mahaifiyata
2026-09-26 17:16:17
1
Abkar :
rayuwar iyayena duk biyun😭😭
2026-09-26 05:17:23
1
HCAPTAIN 33 :
aini ynx ne nake cikin sa kuma bazan taɓa mantawa dashi ba
2026-09-26 22:35:30
0
m mustapha :
5,6m
2026-09-26 00:35:33
0
ZÃFÏ :
suna da yawa saboda nayi yawo sosai amma dai daga cikin manyan akwai zowana porthacourt 2021 lokacin zanje akwa ibom ne amma kudi na ya kare ko ptct ban kai ba gashi Bansan kowa ba motar da na shiga kuma iya ka cinsa porthacourt ne ya ajiye Ni a farkon shiga gari ya tafi ya barni wlh Bansan kowa ba kuma bani da kudi amma ahaka cikin ikon Allah har na samu wani gidan bola suka karbeni amma daga inda ya ajiye kafin na samu ba haushe har yayi min kwatancen inda zan samu Hausawa har na fara tunanin karshena yaxo amma yanxu ya zama Tarihi
2026-09-27 09:47:51
1
Mohammed Mamman :
Accident Akayi na razana sosai
2026-09-27 00:05:44
0
Engr Umar Tijjani :
nayi rashin yayuna biyu a shaikara daya 😭😭😭😭
2026-09-26 23:12:59
0
Kabiru Hamza visca BARCa💪 :
bashin kudi gashi yanzu alhamdulilah
2026-09-26 22:51:12
0
MAKODA GLOBAL CO.L.T.D :
Babban tashin hankalina shine lokacinda mahaifiyata ta rasu akan idona baxan iya mantawaba😭 yanxu ma haka da nake comment ďinnan hawaye ne yake xubo mini😭😭😭🙏 Allah ya jikan mamana
2026-09-26 22:46:07
0
Abdallah :
Wata 3 kenan
Mahaifina Ya Rasu 😭😭😭
2026-09-26 22:34:07
0
M.dee JR....🙆 :
toh yanxu nake ciki Tashin hankali 💔💔💔💔💔🥹🥹🥹😭
2026-09-26 08:14:39
0
To see more videos from user @hikimatv0, please go to the Tikwm
homepage.