He means invest in human development more than building places of worship...if I am wrong, someone should interpret for me . I hear hausa but not too deep.
2026-09-26 13:14:32
32
SANI USUMAN :
Nifa wllh yanzu karatun sheikh nura kalit ne kawai dana sheikh yahya masussuka kawai nake ganewa masha Allah 🙏🙏🙏
2026-09-26 20:45:29
16
♏S🅰ÑÊÊ!..🪖🌍 :
Sai kanutsu zakafahinci wannan haka yake malam🙏
2026-09-26 07:48:39
23
FULLO JOMU NAGGE🐄 :
kaji maganar hankali Allah yasaka maka da gidan aljanna malam
2026-09-26 06:53:08
11
Anas Maitangaran :
wallahi wallahi bagaskiya bane bamuda storon allah ne shiyasa muke wahala kataba ganin mai storon allah na gaskiya ya wahala,ai abinda yasa kaga ana wahalan ba Don Allah akeyiba shiyasa.kanemi halal kachi halal kagani inzaka sha wahala.
2026-09-26 20:24:58
0
RC I'PRINXX🪐 :
Toh yanzu idan da soja boy neh zaku ga Ana zagin shi a comment section 😢 Allah ya Kara girma malam 🙏🙏
2026-09-26 15:50:42
7
Abu zarr :
Kai jama a wai ahakafa malamine awajen wasu
2026-10-22 07:16:13
0
Hafmejam1411 :
Wanna gaskiya nei Wallahi
Allah ya saka da alkhari Digital lmam
2026-09-26 06:26:27
7
Kawu Ishaq Idris :
wlh i understand very clear
2026-09-26 07:27:21
7
GASKIYA AKAN KOWA :
TUBUNU MOST GO
2026-09-26 05:46:49
11
RepublicZ :
Sako ta iso ... mun gode
2026-09-26 06:43:15
6
HABOU OUMARA user9415539469985 :
Nafehim'ce karatun'
2026-09-27 07:31:48
1
Fulani Blood🩸☠️💯 :
Wannan haka yake ya sheikh
2026-09-27 13:46:41
2
Umar Alasan :
gaskiya ne
2026-09-27 00:02:55
1
Batureadam :
malamin malamai
2026-09-27 09:24:31
1
Baja Clothing :
Kuna ina lakurawa ayi zagi a hankali kowa zai samu
2026-09-27 11:57:15
1
James Tumba :
gaskiya mallam
2026-09-26 19:18:03
1
Musa AY Musa :
Amma malam ya manta akwai sadaka jariya idan ka gina maaikata ka mutu baza ta amfane ka da komai ba Amma Gina massallaci Koda bayan mutuwarka ladan yana zuwa gareka
2026-09-26 18:01:20
0
Kabiru M Ali Ibrahim :
gaskiyane
2026-09-26 13:52:07
1
k money 💰 :
sure sir
2026-09-26 12:29:55
1
Abdulai Ibrahim :
gaskiyane
2026-09-26 14:49:44
1
Bblamara :
gaskiya ne malam
2026-09-26 14:29:26
2
Wisdom Simon :
omo this man is saying the truth
2026-09-26 18:25:57
2
Saddiq__courture. :
mukuma in Sha Allahu bazamu hakura da lahira akan neman duniyaba mlm.
2026-09-26 13:11:42
1
To see more videos from user @digital_imaam, please go to the Tikwm
homepage.