@aliyous46: #maulanadrsheihkahmadabulfathielmiskin #viral #fyp #tictocviralvideos #islmic_video

على ابوالفتح✅
على ابوالفتح✅
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 26 September 2026 07:09:17 GMT
554395
39177
684
1372

Music

Download

Comments

user8039042874222
Usmanzunnuraen :
Ko nine bazan fada muku gsky ba, gara inyi shru mu halaka tare
2026-09-26 21:41:28
217
lilsadeeq01
Abubakarhbeelal :
Suzuki suburmaniya[Cool][Tears of joy]
2026-09-28 15:44:25
0
mr.hamzo333
hamzo 333 :
wlh na zata xai buga penalty ne 🤣🤣
2026-09-26 15:15:01
140
mayor6783
Mayor :
this is serious
2026-09-28 12:45:15
0
farooqactive00
Faruq Hotoro✅ :
naxata after party ake pa
2026-09-27 23:51:26
0
kabirutala22
kabiru :
Allah ya bashi lfy
2026-09-27 10:57:45
0
aminkb00
Al Amin :
wannan wane irin style ne
2026-09-26 13:30:55
70
sufyangfulani30
Sufyan Gfulani :
shiekh suzuki kenan sarkin sauri
2026-09-27 11:08:41
25
clothes_by_nature
Clothes_by_nature :
tooooh
2026-09-27 22:35:59
0
yusuf.ori2or
yusuf.ori2or :
Yasalam
2026-09-28 17:16:03
0
shafiuagarba
SG Route 🌍 :
innalillahi wa'ina ilaihi rajioon wannan kahirci ne wllh
2026-09-26 16:39:59
29
asiya_mailafiya
Aseeyvie.ng :
Ikon Allah
2026-09-26 22:05:18
2
kingpherherd
kingpahad@001 :
Ko a cikin litattafan Orientalist akace Maka Wai wannan shine Yanda fiyayyen Halitta yyai rayuwa Da sahabbanci wallahi bazaka yarda ba bare Kuma ace a litattafan maluman Musulunci haba mutane yanzun wnanan yayi kama Da koyarwan Musulunci?? Wani Kato yayi ta bautar Da mutane ba dalili Wai Da Sunan Malut
2026-09-26 23:13:36
10
yusyakky
Yusyakky :
sunan film din?
2026-09-26 09:42:31
9
ayshamsaysa44
aysa :
to Allah isa ma sallar ba haka akeyintaba
2026-09-26 08:55:00
5
usman.ahmad287
Usman Ahmad :
shehu suzuki
2026-09-26 10:58:45
6
umarbumsa
Umar bumsa gombe :
Bidi a masifa ne wallahi
2026-09-26 10:35:49
19
almahjirun
Almahjir :
Alhamdulillah da zuwan IZALA 🥰🥰🥰
2026-09-27 11:06:51
3
abbajourno
Abba karfee :
wlh tsaf zan falleshi ta baya
2026-09-26 09:22:06
8
mamanj36
sultana 111🇳🇬🇳🇬🫡🫡 :
mun shiga uku duniya takusa tashi bamuyi aureba
2026-09-26 17:46:37
5
abdullahi34444
Abdul :
Oga na Alfahari dakai
2026-09-27 19:05:21
6
amir.raster
Amir Raster :
ina yan ahli sunna
2026-09-28 16:36:46
1
babansudes247
Chilling247 :
Insha Allah daya yau na bar darika 😏
2026-09-28 12:14:25
0
el_musir001
el_musir001 :
Nifa na Zata kwanciya zai yi 😅
2026-09-28 18:36:22
2
nahkhadeejah
Mubarak :
Allah yakiyaye mu da aikata shirka
2026-09-26 13:18:06
2
To see more videos from user @aliyous46, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About