Assalamu alaikum Antina mai albarka,
Ina miki fatan alkhairi da fatan Allah Ubangiji ya kara miki lafiya da nisan kwana. Allah ya sanya albarka a rayuwarki da ahalinki baki daya. Ina alfahari da ke sosai
2026-09-26 09:41:25
0
Abu bada 1 :
contact Coca-Cola
2026-09-26 23:19:43
0
njlfalluy07 :
slm yyk👏👏👏👏👏👏
2026-09-26 09:05:36
0
Kana Rai na 💕💕💕💕💕 :
Yar Uwa A Sake Kulawa da Jiki Sabida Yan Iska da Munmunar Zato 1 love 💕💕💕